Musulmi a kasar Malawi sun nuna rashin amincewa da matakin hana saka lullubi a wata makaranta a kasar Malawi.
Lambar Labari: 3484255 Ranar Watsawa : 2019/11/19
Bangaren kasa da kasa, an bude talabijin ta muslunci ta farko a kasar Malawi a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481556 Ranar Watsawa : 2017/05/27
Bangaren kasa da kasa, an kammala wata tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen Yau da ake Magana da shi a kasar Malawi wanda majalisar musulmin yankin Manguci ta aiwatar.
Lambar Labari: 3481088 Ranar Watsawa : 2017/01/01
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci na shirin fara aiwatar da wani shiri na wayar da mutanen kasar dangane yadda suke fuskantar matsaloli sakamakon bata sunansu a kafofin sadarwa.
Lambar Labari: 3360210 Ranar Watsawa : 2015/09/07
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Malawi sun fara gudaar da ayyuka na isar da sakon muslunci karkashin kungiyar IIB zuwa kasashen ketare da ke makwaftaka da kasar.
Lambar Labari: 2829311 Ranar Watsawa : 2015/02/09
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Malawi sun jaddada wajabcin koyar yaransu karatun kur'ani mai tsarki tun daga lokacin kuruciya.
Lambar Labari: 2618812 Ranar Watsawa : 2014/12/15
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin shirin da ake fatan aiwatarwa a kasar Malawi a halin yanzu shi ne tarjamar kur'ani mai tsarki a cikin harshen yau daya daga cikin fitattun yarukan kasar.
Lambar Labari: 1458732 Ranar Watsawa : 2014/10/10