Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin juma'ar Tehran Hujjatul Islam Sayyid Mohammad Hassan Abuturabi Fard ya bayyana cewa gungun kasashe da kungiyoyin masu fada da zalunci a yankin gabas ta tsakiya suna kara karfi sosai a yankin.
Lambar Labari: 3482714 Ranar Watsawa : 2018/06/01
Bangaren kasa da kasa, an shirya gasar kur’ani mai tsarki a birnin Damascus na Syria tsakanin ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasa da kuma karamin ofishin jakadancin Iran.
Lambar Labari: 3482706 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Bangaren kasa da kasa, an cimma wata yarjejeniya tsakanin mahukuntan kasar Saiyo da Iran kan bayar da taimako ga daliban jami’a musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3482673 Ranar Watsawa : 2018/05/19
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Sri Lanka Maithripala Sirisena tare da rakiyar shugaba Rauhani ya gana da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3482653 Ranar Watsawa : 2018/05/13
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya ziyarci kasuwar baje kolin littafai ta duniya da ke gudana a binin Tehran.
Lambar Labari: 3482647 Ranar Watsawa : 2018/05/11
Bangaren kasa da kasa, a yau an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya ta daliban jami’a, wadda makaranta biyar da mahardata biyar suka kara da juna.
Lambar Labari: 3482614 Ranar Watsawa : 2018/04/29
Bangaren kasa da kasa, a ganawar da aka yi da Iyai Mowati da shuban karamin ofishin jakadancin Iran a Zimbabwe an tattauna batun bude cibiyar bincike ta musulunci.
Lambar Labari: 3482604 Ranar Watsawa : 2018/04/25
Bangaren kasa da kasa, an rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ke nufin kara bunkasa harkokin ilimi da bincike tsakanin Iran da Kenya.
Lambar Labari: 3482600 Ranar Watsawa : 2018/04/24
Bangaren gasar kur’ani, A yau Alhamis ne ake bude taron babbar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3482587 Ranar Watsawa : 2018/04/19
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Habasha ya sanar da cewa Abdulmajid Naser mahardacin kur'ani dan kasar ta Habasha zai halarci gasar kur'ani ta Iran.
Lambar Labari: 3482580 Ranar Watsawa : 2018/04/18
Bangaren kasa da kasa, an nuna makalar wani masani dan kasar Iran a matsayin daya daga cikin fitattun makaloli a taron kasa da kasa kan ilmomin kur’ani.
Lambar Labari: 3482572 Ranar Watsawa : 2018/04/15
Bangaren kasa da kasa, an nuna kwafin kur’ani bugun kasar Iran da ma wasu littafai na addini da aka bugar a kasa a babban baje kolin kasa da kasa a Thailand.
Lambar Labari: 3482541 Ranar Watsawa : 2018/04/05
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hijabin musulunci dinkin kasar Iran a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482537 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin Isra’ila ta yi kan Palastinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3482530 Ranar Watsawa : 2018/04/01
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta gabatar da wata bukata a gaban taron majalisun kasashe duniya kan a yi Allawadai da Iran amma aka yi watsi da wannan daftarin kudirin.
Lambar Labari: 3482511 Ranar Watsawa : 2018/03/26
Bangaren kasa da kasa, Archbishop Gabriele Giordano Caccia jakadan fadar Vatican a kasar Phlipine ya bayyana matukar jin dadinsa dangane da samun wata bababr kyauta daga Iran.
Lambar Labari: 3482443 Ranar Watsawa : 2018/03/01
Bangaren kasa da kasa, Kasar Iran na daga cikin kasashen ad suke halartar baje kolin kayan al’adu na duniya da ake gudanarwa a birnin Bankuk na kasar Thailand.
Lambar Labari: 3482439 Ranar Watsawa : 2018/02/28
Bangaren kasa da kasa, an buga littafin tafsirin Imam Khomeini (RA) da aka fi sani da tafsirin surat hamd a kasar Spain.
Lambar Labari: 3482405 Ranar Watsawa : 2018/02/18
Bangaren kasa da kasa, Sarkin kasar Kuwait ya jinjina wa kasar Iran dangane da rawar da take bunkasa alakar tattalin arziki da Iraki, inda ya ce wannan na da matukar muhimmanci wajen habbaka tattalin arzikin kasar ta Iraki.
Lambar Labari: 3482397 Ranar Watsawa : 2018/02/15
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kara wa juna kan harkokin bankin musulunci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482396 Ranar Watsawa : 2018/02/14