iran - Shafi 3

IQNA

Gwamnatin kasar Iraki ta bayyana cewa ba ta tababa a kan sayen makamai kai tsaye daga kasar Iran.
Lambar Labari: 3485368    Ranar Watsawa : 2020/11/15

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran ya bayyana cewa nan da ranar Lahadi Amurka za ta kara shan wata kunya dangane da kasar Iran.
Lambar Labari: 3485273    Ranar Watsawa : 2020/10/14

Tehran (IQNA) a rana irin ta yau Khoja Shamsuddin Baha’uddin Mohammad Hafiz Shirazi babban malami kuma marubucin baitocin wakoki ya rasu a kasar Iran. An haifi Hafiz Shirazi a garin Shiraz dake tsakiyar kasar Iran.
Lambar Labari: 3485266    Ranar Watsawa : 2020/10/12

Tehran (IQNA) Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Bayyana Cewa: Cin Zarafin Manzon Allah ( s.a.w.a) Da Jaridar Faransa Ta Yi, Manufarsa Kawar Da Hankula Daga Mikircin Amurka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3485161    Ranar Watsawa : 2020/09/08

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa babban sakataren kwamitin kusanto da mazhabobin muslucni na duniya Ayatollah Taskhiri rasuwa.
Lambar Labari: 3485097    Ranar Watsawa : 2020/08/18

Tehran (IQNA) Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi watsi da sabon daftrain kudirin Amurka da ke neman a sabunta takunkumin hana Iran saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485086    Ranar Watsawa : 2020/08/15

Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Muhammad Anwar makarancin kur'ani ne daga Masar da ya karanta surat Quraish da kyakkyawan sautinsa.
Lambar Labari: 3485073    Ranar Watsawa : 2020/08/10

Tehran: shugaba Rauhani na Iran ya bayyana cewa, a cikin mako mai zuwa ne za a sanar da yadda tarukan watan Muharram za su kasance.
Lambar Labari: 3485041    Ranar Watsawa : 2020/08/01

Sakon Jagora A Yayin Ayyukan Hajjin Bana
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara ajagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya aike da sakonsa a daidai lokacin da ake gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3485032    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran (IQNA) Wasu jiragen akin Amurka sun tsokani jirgin fasinjan Iran a cikin sararin samaniyar kasar Syria a jiya.
Lambar Labari: 3485015    Ranar Watsawa : 2020/07/24

Tehran (IQNA) ziyarar da manyan jami'an gwamnatocin Iran da Iraki suka kai kasashen juna lokaci guda alama ce ta kara tabbatar alaka tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 3485008    Ranar Watsawa : 2020/07/22

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya yi tir da Allawadai da hare-haren Saudiyya a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484993    Ranar Watsawa : 2020/07/17

Tehran (IQNA) shgaba Rauhani ya bukaci Switzerland ta kasance daga cikin masu bijirewa takunkuman Amurka.
Lambar Labari: 3484838    Ranar Watsawa : 2020/05/26

Tehran (IQNA) shugaban kasa Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa, kasarsa a kowane lokaci tana kokarin ganin an samu tabbatar zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3484827    Ranar Watsawa : 2020/05/23

Tehran (IQNA) shugaban kungiyar Jihadul Islami Ziyad Nakhala ya yi gargadi dangane da ha’incin wasu kasashen larabawa dangane da batun Qds da Falastinu.
Lambar Labari: 3484824    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya gabatar da jawabin ranar Quds ta duniya a yau Juma'ar karshe ta watan ramadan. Ga dai matanin jawabin
Lambar Labari: 3484823    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Tehran (IQNA) Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani kan shirin Isra’ila na mamaye wasu yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484747    Ranar Watsawa : 2020/04/26

Tehran (IQNA) sakamakon barazanar da Trump ya yi kan cewa ya bayar da umarni da a tarwatsa jiragen ruwa idan sun kusanci jiragen ruwan Amurka, Iran ta kirayi jakadan Switzerland a Tehran.
Lambar Labari: 3484738    Ranar Watsawa : 2020/04/23

Tehran (IQNA)Babban kwamandan sojojin kasar Iran Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa sojojin kasar suna kallon duk kai kawon Amurka a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484675    Ranar Watsawa : 2020/04/02

Tehran (IQNA) gamayyar kungiyoyin musulmi a kasar Malaysia sun yi Allawadi da kakkausr mury kan takunkuman Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3484650    Ranar Watsawa : 2020/03/23