iran - Shafi 4

IQNA

Tehran (IQNA) Ayatollah Khamenei jagoran juyin juya halin musulunci a Iran, a lokacin da yake gabatar da jawabi akan sabuwar shekarar Norouz ta hijira Shamsiyya, ya fara taya al’ummar alhinin zagayowar lokacin Shahadar Imam Musa Bin Jaafar Kazem (AS) da kuma murnar Mab’as, da kuma jajantawa al’umma matsaloli na annoba da aka shiga.
Lambar Labari: 3484638    Ranar Watsawa : 2020/03/20

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484614    Ranar Watsawa : 2020/03/12

Tehran (IQNA) Tawagar kungiyar Hamas karkashin jagorancin Isma’il Haniyya ta gana da jakadan kasar Iran a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3484592    Ranar Watsawa : 2020/03/06

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyeed Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Musulman kasar.
Lambar Labari: 3484587    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Tehran (IQNA) Hukumar lafiya ta duniya ta aike da kayayyakin aiki zuwa kasar Iran domin yaki da cutar coronavirus a kasar.
Lambar Labari: 3484579    Ranar Watsawa : 2020/03/02

Tehran – (IQNA) a lokacin da ya kada kuri’arsa a safiyar yau, jagoran juyin juya halin mulsunci a Iran ya kirayi jama’a da su fito domin kada nasu kuri’un.
Lambar Labari: 3484545    Ranar Watsawa : 2020/02/21

Tehran - (IQNA) sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya tattauna tare da jami'an gwamnatin Saudiyya kan Iran a ziyarar da ya kai kasar.
Lambar Labari: 3484540    Ranar Watsawa : 2020/02/19

Tehran – IQNA, babban sakataren kungiyar Hizbullah akasar Lebanon ya bayyana cewa, duk da irin matsanatan takunkuman da aka kakaba wa Iran, amma ta tsaya a kan kafafunta.
Lambar Labari: 3484531    Ranar Watsawa : 2020/02/17

Jagoran juyin juya hali na kasar ran ya bayyana cewa dole ne a karfafa gwiar matasa da kuma saita tunaninsu domin su bayar da gudunmawa cikin al'umma.
Lambar Labari: 3484523    Ranar Watsawa : 2020/02/15

Sarakunan Oman da Jordan sun aike da sakonni zuwa ga shugaban kasar Iran domin taya al'ummar kasar murnar bukukuwan ranar juyi.
Lambar Labari: 3484512    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Bangaren kasa da kasa, tun da safiyar yau ne miliyoyin jama’a suka gudanar da bukukuwan cika shekaru 41 da juyin juya hali a Iran.
Lambar Labari: 3484511    Ranar Watsawa : 2020/02/11

A yayin gabatar da jawabi a gaban dimbin jama'a a yau shugaba Rauhani ya jaddada matsayin kasarsa na ci gaba da yin riko da manufofin juyi.
Lambar Labari: 3484510    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Adadin sojojin Amurka da suka samu matsalar kwakwalwa sakamakon harin Iran a sansaninsu da ke Iraki yana karuwa.
Lambar Labari: 3484508    Ranar Watsawa : 2020/02/10

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ga wasu furnoni da ke gidan kaso a kasar.
Lambar Labari: 3484505    Ranar Watsawa : 2020/02/10

An fara bukukuwan zagayowar kwanaki goma na cika shekara 41 da cin nasara juyin juya halin musulinci a kasar.
Lambar Labari: 3484472    Ranar Watsawa : 2020/02/01

Baitul malin kasar Amurka ya sanar da kakaba takunkumai a kan shugaban hukumar makamashin nukiliya ta ran.
Lambar Labari: 3484467    Ranar Watsawa : 2020/01/31

A daren yau an gudanar da zaman makoki na karshe na tunawa da zagayowar lokacin wafatin Sayyid Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA)
Lambar Labari: 3484464    Ranar Watsawa : 2020/01/30

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi kakakusar suka kan cin zarafin Iraniyawa a filayen jiragen Amurka.
Lambar Labari: 3484451    Ranar Watsawa : 2020/01/26

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka ta tabbatar da cewa sojojinta 11 sun jikkata a harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata.
Lambar Labari: 3484425    Ranar Watsawa : 2020/01/17

Bangaren siyasa, shugaba Rauhani ya ce Iran ta ci gaba da tace sanadarin uranium ba tare da kaiba.
Lambar Labari: 3484423    Ranar Watsawa : 2020/01/17