Shugaba Rauhani A Filin Girgi Na Mehrabad:
Bangaren siyasa, shugaba Hassan Rauhani a lokacin da yake a kan hanyarsa ta zuwa birnin Istanbul na Turkiya domin halartar taron shugabannin kasashen musulmi kan batun kudirin Trump a kan Quds.
Lambar Labari: 3482196 Ranar Watsawa : 2017/12/13
Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3482195 Ranar Watsawa : 2017/12/12
Bangaren kasa da kasa, wasu musulmi sun kirkiro da wani sharia gari Lekki da jahar Lagos domin ci gaban musulmi.
Lambar Labari: 3482194 Ranar Watsawa : 2017/12/12
Sayyid Hassan Esmati Ya Rubuta Cewa:
Bangaren kasa da kasa, shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Senegal ya rubuta wata Makala kan muhimmancin hadin kan alummar musulmi.
Lambar Labari: 3482192 Ranar Watsawa : 2017/12/12
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin kasar su fara janyewa daga kasar Siriya zuwa gida.
Lambar Labari: 3482191 Ranar Watsawa : 2017/12/11
Ana ci gaba da gudanar da gangami da jerin gwanoa kasashen duniya la'antar shugaban kasar Amurka a kan kudirinsa na amincewa da birnin Quds a matsayin birnin yahudawa.
Lambar Labari: 3482190 Ranar Watsawa : 2017/12/11
Bangaren kasa da kasa, an canja sunan wani masallaci a kasar Malaysia zuwa masallacin Quds domin nuna rashin amincewa da kudirin Trump.
Lambar Labari: 3482189 Ranar Watsawa : 2017/12/11
Bangaren kasa da kasa, daruruwan jama'a ne suka gudanar da gangami a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3482188 Ranar Watsawa : 2017/12/10
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na kasa da kasa akan sirar manzon Allah (SAW) a birnin Nuwakshaut na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482187 Ranar Watsawa : 2017/12/10
Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar Azhar ya mayar da martini a kan kudirin Trump dangane da birnin Quds.
Lambar Labari: 3482186 Ranar Watsawa : 2017/12/10
Jagoran Juyin Muslunci:
Bangaren kasa da kasa, jagran juyin juya halin muslunci a Iran ya girmama dan wasan kokowa na kasar Iran Ali Ridha Karimi wanda yaki ya yi wasa da bayahude daga Isra’ila.
Lambar Labari: 3482185 Ranar Watsawa : 2017/12/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron makon hadin kai karo na biyu a kasar Senegal domin tunawa da hahuwar manzon Allah.
Lambar Labari: 3482184 Ranar Watsawa : 2017/12/09
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi ne suka gudanar da salla a gaban fadar white house domin nuna rashin amincewa da kudirin Trump a kan birnin Quds.
Lambar Labari: 3482183 Ranar Watsawa : 2017/12/09
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
Lambar Labari: 3482182 Ranar Watsawa : 2017/12/09
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje kolin hotunan birnin Makka mai alfarma a yankin Brooklyn da ke gundumar New York a Amurka.
Lambar Labari: 3482181 Ranar Watsawa : 2017/12/08
Bangaren kasa da kasa, tun bayan sanar da matakin amincewa da birnin Quds a matsayin babban birnin yahudawan Isara’ila da Donald Trump ya yi al’ummar Palastinu ke ta da gudanar gangami da zanga-zanga.
Lambar Labari: 3482180 Ranar Watsawa : 2017/12/08
Bangaen kasa da kasa, Taho mu gama mai tsanani da ya barke a tsakanin palasdinawa masu Zanga-zanga da sojojin Sahayoniya, ya yi sanadin shahadar bapalasdine guda da jikkatar wasu da dama.
Lambar Labari: 3482179 Ranar Watsawa : 2017/12/08
Bangaren kasa da kasa, Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.
Lambar Labari: 3482178 Ranar Watsawa : 2017/12/07
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana matakin da shugaban Amurka ya dauka kan mayar da birnin Quds fadar Isra’ila da cewa masmi ne na shiga wani yanayi.
Lambar Labari: 3482177 Ranar Watsawa : 2017/12/07
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen Amurka dangane da batun mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus yana mai cewa wajibi ne kasashen musulmi su hada kansu waje guda don tinkarar wannan lamari.
Lambar Labari: 3482176 Ranar Watsawa : 2017/12/07