Bangaren kasa da kasa, babban malmin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya yi Allawadai da matakin Trump na amincewa da birnin Quds a matsayin babban birnin Isra’ila.
Lambar Labari: 3482175 Ranar Watsawa : 2017/12/07
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da kasancewar birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3482174 Ranar Watsawa : 2017/12/06
A Taron Makon Hadin kai:
Bangaen kasa da kasa, Sheikh Musa Salim Hadi babban mai bayar da fatawa na kasar Tazania ya bayyana muhimmancin da hadin kai yake da shi a tsakanin al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3482173 Ranar Watsawa : 2017/12/06
Jagora Yayin Ganawa Da bakin Taron Makon Hadin Kai:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kokarin da Amurka ta ke yi na mayar da birnin Qudus a matsayin helkwatar haramtacciyar kasar Isra'ila wata gazawa ce daga bangarensu don kuwa matsalar Palastinu wani lamari ne da ya fi karfinsu.
Lambar Labari: 3482172 Ranar Watsawa : 2017/12/06
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya suna cikin murnar nasarar da aka samu wajen raunana tushen ta'addanci a yankin yana mai bayyana bakin cikinsa dangane da yadda wasu kasashen yankin suke ci gaba da kokarin kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3482171 Ranar Watsawa : 2017/12/05
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude babban taron makon hadin al'ummar musulmi mai taken hadin kai da ci gaban musulmi tare da halartar shugaban jamhuriyar muslunci Hojjatol Islam Dr Hassan Hassan Rauhani.
Lambar Labari: 3482170 Ranar Watsawa : 2017/12/05
Albarkacin Maulidin Manzon Allah (SAW) Da Imam Sadeq (AS)
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi afuwa ga wasu fursunoni da kuma rage wa'adin zaman gidan yari ga wasu don tunawa da murnar zagayowar Maulidin Manzon Allah (s).
Lambar Labari: 3482169 Ranar Watsawa : 2017/12/05
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3482167 Ranar Watsawa : 2017/12/04
Bangaren kasa da kasa, Gwamnan gundumar San'a fadar mulkin kasar Yemen Hanin Muhammad Qatina ya bayyana cewa, lamurra sun daidaita a birnin San'a, bayan murkushe masu yunkurin tayar da fitina.
Lambar Labari: 3482166 Ranar Watsawa : 2017/12/04
Bangaren kasa da kasa, An kai babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Qasim asibiti a safiyar yau, sakamakon rashin lafiyar da ya fama da ita.
Lambar Labari: 3482165 Ranar Watsawa : 2017/12/04
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta sanar da wani yunkurin da take na kafa wani shiri domin wayar da kan al'ummomin duniya dangane da muslunci.
Lambar Labari: 3482163 Ranar Watsawa : 2017/12/03
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Morocco ya bayyana cewa yanzu haka akwai makarantu dubu 14 na koyar da kur'ani.
Lambar Labari: 3482162 Ranar Watsawa : 2017/12/03
Bangaren kasa da kasa, mayakan kungiyar Ansarullah a kasar Yemen Yemen sun harba makami mai linzami zuwa brnin Abu Dhabi na UAE.
Lambar Labari: 3482161 Ranar Watsawa : 2017/12/03
Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga kasar Bahrain sun bayyana cewar al'ummar kasar sun gudanar da wasu sabbin zanga-zangogin kin jinin mahukuntar kasar da kuma bakar siyasar da suke gudanarwa musamman ci gaba da killace babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qassim da gwamnatin take yi.
Lambar Labari: 3482160 Ranar Watsawa : 2017/12/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zangar kin jinin shugaban kasa Amurka Donald Trump a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke London.
Lambar Labari: 3482159 Ranar Watsawa : 2017/12/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar juma’a ta farko a masallacin Raudha a kasar Masar bayan harin ta’adancin da wahabiyawa suka kai kan musulmi a lokacin sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3482158 Ranar Watsawa : 2017/12/02
Bangaen kasa da kasa, an nuna kwafin kur’ani mai tsarki mai tsada wanda ya kai riyal miliyan 3 na Qatar.
Lambar Labari: 3482157 Ranar Watsawa : 2017/12/01
Abdulmalik Alhuthi:
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar ansarullah ya bayyana cewa idan masarautar Saudiyya ta ci gaba da kai hari da kuma killace al’ummar Yemen suma za su ci gaba da ai hari kan muhimamn wurare mallakin masarautar Saudiyya.
Lambar Labari: 3482156 Ranar Watsawa : 2017/12/01
Limamamin Juma’a A Tehran:
Bangaren siyasa, Ayatollah Muwahhidi Keramani wanda ya jagoraci a sallar Juma’a a Tehran ya bayyana cewa, kawar da daular wahabiyawa ta Daesh a Siriya da Iraki ya tabatar da karfin muslunci ne da kuma ran gami da Hizbullah, wadanda suka bayar da gagarumar gudunmawa.
Lambar Labari: 3482155 Ranar Watsawa : 2017/12/01
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin al’adu da sarki Qabus a Oman ta sanar da cewa an gimama wadanda suka halrci gasa kur’ani ta kasar.
Lambar Labari: 3482154 Ranar Watsawa : 2017/11/30