iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an girmama wani masani dan kasar Masar da kaa cibiyar ilimi ta ibn Sina a wurin taron mauludin manzon Allah (SAW) a Masar tare da halartar shugaban kasar.
Lambar Labari: 3482153    Ranar Watsawa : 2017/11/30

Dr. Ali Larijani kakakin Majalisa Jamhuriyar Musulunci:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran Dr. Ali Larijani wanda yake magana a lokacin bukukuwan Mauludin annabi (s.a.w.a) ya yi wa dukkanin al'ummar musulmi murnar zagayowar wannan rana ta haihuwar ma'aikin Allah.
Lambar Labari: 3482152    Ranar Watsawa : 2017/11/30

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Muzambik ta dauki nauyin rufe wasu masallatan musulmi guda uku a rewacin kasar.
Lambar Labari: 3482151    Ranar Watsawa : 2017/11/29

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar mabiya darikun sufaye a kasar Masar ta sanar da dage tarukan maulidin amnzon Allah da ta saba gudanar a kan titunan birnin Alhakira.
Lambar Labari: 3482150    Ranar Watsawa : 2017/11/29

Bangaren kasa da kasa, fitaccen mai tarjamar kur'ani dan kasar Senegal zai halarci taron makon hadin kai a birnin Tehran an kasar Iran.
Lambar Labari: 3482149    Ranar Watsawa : 2017/11/29

Bangaren kasa da kasa, manyan malaman mabiya addinin kirista a kasar Ghana sun gudanar da babban taronsu na shekara-shekara.
Lambar Labari: 3482148    Ranar Watsawa : 2017/11/28

Bangaren kasa da kasa, a cikin wannan mako ne za a bude masallacin mabiya mazhabar shi'a na farko a yankin Ottery a cikin birnin Cape Town na Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3482147    Ranar Watsawa : 2017/11/28

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkin bil adama a ciki da wajen Bahrain sun gargadi mahukuntan masarauatr kama karya ta Bahrain kan rayuwar Ayatollah Isa Kasim.
Lambar Labari: 3482146    Ranar Watsawa : 2017/11/28

Bagaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar ur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482144    Ranar Watsawa : 2017/11/27

Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Hassan (AS) hubbaren Imam Ali (AS ya bayar da gudunamawa.
Lambar Labari: 3482143    Ranar Watsawa : 2017/11/27

Bangaren kasa da kasa, yanayin da Ayatollah Isa Kasim yake ciki sakamakon tsare shi cikin gida da masarautar mulkin kama karaya ta Bahrain ke yana kara tsananta.
Lambar Labari: 3482142    Ranar Watsawa : 2017/11/27

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron matasa musulmi kar na biyu a birnin Nairobin kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482141    Ranar Watsawa : 2017/11/26

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da tarukan mauldin manzon Allah a birane daan-daban na kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482140    Ranar Watsawa : 2017/11/26

Bangaren kasa da kasa, kasashe 20 ne suka tura wakilans da suka halarci gasar hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3482139    Ranar Watsawa : 2017/11/26

Bangaren kasa da kasa, Majami'ar kasar Masar ta dakatar da gudanar da tarukan da aka saba gudanarwa na shekara-shekara a kowace ranar hudu ga watan Nuwamba, sakamaon harin ta'addancin da aka kaddamar kan musulmi a masallaci.
Lambar Labari: 3482138    Ranar Watsawa : 2017/11/25

Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli a birnin Dakar na kasar Senegal na littafai da aka rubuta kan manyan malaman Iran da Senegal da suka hada da Imam Khomenei (RA) da kuam Sheikh Amadu Bamba.
Lambar Labari: 3482137    Ranar Watsawa : 2017/11/25

Bangaren kasa da kasa, A martanin da kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar wa yarima mai jiran gado na masarautar Al Saud, ya bayyana cewa yana da kyau Bin Salman ya dauki darasi daga 'yan kama karya da suka gabace shi.
Lambar Labari: 3482136    Ranar Watsawa : 2017/11/25

Bangaren kasa da kasa, alkalumman da ma’aikatar lafiya ta kasar Yemen ta bayar sun tabbatar da cewa fiye da mutane dubu 13 ne suka rasu sakamakon killace iyakokin kasar.
Lambar Labari: 3482134    Ranar Watsawa : 2017/11/24

Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 235 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a yau, sakamakon wani hari da 'yan ta'adda masu dauke da akidar wahabiyyah takfiriyyah dake da'awar jihadi tare da kafurta musulmi suka kaaddamar a masallacin Raudha, da ke birnin Al arish a gundumar Sinai, a lokacin da musulmi suke gudanar da ibadar sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3482133    Ranar Watsawa : 2017/11/24

Limamin Juma’a A Tehran:
Bangaren kasa da kasa, Hojatol Isam Siddiqi wanda ya jagoraci sallar Juma’a a Teran ya bayyana wajacin zama cikin fadaka domin tunkarar makircin Amurka a kan al’ummar yankin gabas ta tsakiya, musamman a halin yanzu bayan murkuse ‘yan ta’addan da ta kafa a yankin tare da taimakon sarakunan larabawa.
Lambar Labari: 3482132    Ranar Watsawa : 2017/11/24