iqna

IQNA

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya jagoran janaza a kan gawawwakin shahid Qassem Sulaimani da sauran Shahidai.
Lambar Labari: 3484383    Ranar Watsawa : 2020/01/06

Gwamnatin kasar Iran ta sanar da cewa, a yau ne ake yi wa gawar shahid Hajji Qassem Sulaimani salla a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3484382    Ranar Watsawa : 2020/01/06

Babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya aike da sakon ta’aziyya zuwa ga jagoran juyin juya hali na kasar Iran.
Lambar Labari: 3484381    Ranar Watsawa : 2020/01/06

Jaridar Guardian ta Ingila ta bayar da rahoton cewa, wasu masana Iraniyawa sun kutsa cikin wani babban shafin gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3484380    Ranar Watsawa : 2020/01/05

‘Yan majalisar Iraki 170 ne suka amince da daftarin kudirin fitar da sojojin Amurka daga kasa wanda yanzu ya zama doka.
Lambar Labari: 3484379    Ranar Watsawa : 2020/01/05

Babban kwamandan hafsoshin soji na Iran ya bayyana cewa, barazanar kai hari kan wurare 52 a Iran za ta bayyana ga kowa a ina ne wadannan alkalumman na 5 da 2 suke.
Lambar Labari: 3484378    Ranar Watsawa : 2020/01/05

Babban sakataren Hizbullah ya bayyana shahadar Sulaimani da Muhandis da cewa ta bude shafin karshen zaman sojojin Amurka  a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484377    Ranar Watsawa : 2020/01/05

Al'ummar yankin zirin Gaza a Palestine sun kona tutocin Amurka da Isra'ila a juyayin kisan Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3484376    Ranar Watsawa : 2020/01/04

Babban sakataren Hizbullah ya fitar da bayani kan kisan da Amurka ta yi wa Qasem Solaimani da kuma mika sakon ta’aziyya ga Imam Khamenei.
Lambar Labari: 3484375    Ranar Watsawa : 2020/01/04

Dubban jama’a ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin tir da kisan Qasem Solaimani.
Lambar Labari: 3484374    Ranar Watsawa : 2020/01/04

Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da dukkanin ayyukan ofisin jakadancinta a birnin Bagadaza na Iraki.
Lambar Labari: 3484369    Ranar Watsawa : 2020/01/02

Jagoran juyi a Iran ya ce, basu da niyyar shiga yaki da wata kasa, amma a shirye suke su kare kansu.
Lambar Labari: 3484368    Ranar Watsawa : 2020/01/02

Wata mata musulma ta bayyana cewa an kore ta daga aiki a Fast Foody da ke Dalas a Amurka saboda lullubi.
Lambar Labari: 3484367    Ranar Watsawa : 2020/01/01

Daya daga cikin malaman makarantun kur’ani a Najeriya ya yi kira ga masu hali da su taimaka ma Wadannan makarantu.
Lambar Labari: 3484366    Ranar Watsawa : 2020/01/01

Bangaren kasa da kasa, za a bude wasu cibiyoyin bincike na addinin muslunci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484365    Ranar Watsawa : 2020/01/01

Ma’aikatar yada al’adu da sadarwa ta Sudan ta dakatar da tashoshin talabijin 10 bisa hujjar rashin lasisi.
Lambar Labari: 3484364    Ranar Watsawa : 2019/12/31

Firayi ministan kasar Iraki Adel Abdulmahdi ya caccaki Amurka sakamakon harin da ta kai a kasar.
Lambar Labari: 3484363    Ranar Watsawa : 2019/12/31

Masu fada da yada kyamar musuunci a cibiyar Azhar sun yi tir da Geert Wilders mai kyamar musulunci a Holland.
Lambar Labari: 3484362    Ranar Watsawa : 2019/12/31

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361    Ranar Watsawa : 2019/12/30

Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zama kan harin da aka kai Mugadishu na Somalia.
Lambar Labari: 3484360    Ranar Watsawa : 2019/12/30