iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani a kan masallatan London.
Lambar Labari: 3484412    Ranar Watsawa : 2020/01/14

Kungiyar OIC ta yi Allawadai da harin  da aka kai a masallaci a ranar Juma’a a garin Kuita na Pakistan.
Lambar Labari: 3484409    Ranar Watsawa : 2020/01/13

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce sai an biya su kudi kafin su fitar da sojojinsu daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484408    Ranar Watsawa : 2020/01/13

Musulmin kasar Uganda sun sanar a cikin wani bayani cewa, kisan Kasim Sulaimani abin yin tir da Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484407    Ranar Watsawa : 2020/01/12

Ayatollah Khamenei yayin zanatawa da sarkin Qatar a daren yau Lahadi, ya sheda cewa; Amurka e take jawo dukkanin matsaloli a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484406    Ranar Watsawa : 2020/01/12

Gwamnatin Sudan ta sanar da soke koyar da karatun kur’ani a makarantun Reno.
Lambar Labari: 3484405    Ranar Watsawa : 2020/01/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar janaza ta sarki Qabus na kasar Oman a yau.
Lambar Labari: 3484404    Ranar Watsawa : 2020/01/11

Facebook ya sanar da cewa daga yanzu zai rika cire duk wasu abubuwa da aka saka da suka danganci Kasim Sulaimni.
Lambar Labari: 3484403    Ranar Watsawa : 2020/01/11

An fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa mai taken shiriyar kur’ani a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3484402    Ranar Watsawa : 2020/01/10

A zantawar da ta gudana tsakanin shugaba Rauhani da firayi ministan Birtaniya ya bayyana matsayin shahid Sulaimani.
Lambar Labari: 3484401    Ranar Watsawa : 2020/01/10

Tashar Almanar ta nuna wani faifan bidiyo wanda a cikinsa Shahid Qasim Sulaimani yake magana.
Lambar Labari: 3484400    Ranar Watsawa : 2020/01/10

Ilhan Omar ‘yar majalisar dokokin kasa Amurka ce wadda take adawa da siyasar Trump ta yaki a kan Iran.
Lambar Labari: 3484399    Ranar Watsawa : 2020/01/09

Jagoran juyin juya halin mulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei na ci gaba da halartar zaman karbar gaisuwar shahadar Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3484398    Ranar Watsawa : 2020/01/09

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, jinin Sulaimani ne zai tilasta wa Amurkawa ficewa daga yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484397    Ranar Watsawa : 2020/01/09

Tashar Fox News ta bayyana cewa, harin martanin da Iran ta kai wa sojojin Amurka babbar jarabawa ce ga Trump.
Lambar Labari: 3484396    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Jagoran juyin juya ya bayyana Shahid Qasim Sulaimani a matsayin gwarzon kare juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3484395    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Donald Trump ya yi Magana kan batun harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan sojojin Amurka a Iraki.
Lambar Labari: 3484394    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Firayi ministan Iraki ya bayyana cewa sun samu sako daga rundunar sojin Amurka kan shirinta na ficewa daga Iraki.
Lambar Labari: 3484391    Ranar Watsawa : 2020/01/07

Wasu daga cikin ‘yan siyasar kasar Birtaniya sun soki Trump kan kisan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3484390    Ranar Watsawa : 2020/01/07

Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa, kisan Qassem Sulaimani ya sabawa dokokin duniya.
Lambar Labari: 3484388    Ranar Watsawa : 2020/01/07