Gwamnatin kasar Birtaniya ta saka bangaren siyasa na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a cikin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3484424 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Bangaren siyasa, shugaba Rauhani ya ce Iran ta ci gaba da tace sanadarin uranium ba tare da kaiba.
Lambar Labari: 3484423 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Bangaren siyasa, Ayatollah Khamenei ya bayyana harin mayar da martani da Iran ta mayar wa Amurka ya zubar da haibar Amurka a duniya.
Lambar Labari: 3484422 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Magoya bayan Harkar Musulunci a Najeriya sun nuna rashin amincewa da ci gaba da tsare Sheikh Zakzaky a gidan kaso.
Lambar Labari: 3484421 Ranar Watsawa : 2020/01/16
Bangaren kasa da kasa, za a sake gina wasu dadaddun masallatai a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484420 Ranar Watsawa : 2020/01/16
Bangaren kasa da kasa, an yi wa babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani aikin tiyata.
Lambar Labari: 3484419 Ranar Watsawa : 2020/01/16
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana Qasem Sulamainia matsayin gwarzon al’ummomi raunana.
Lambar Labari: 3484418 Ranar Watsawa : 2020/01/15
Sayyid Muqtada daya daga cikin masu fada a ji a kasar Iraki, ya kirayi miliyoyin al’ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga kan Amurka.
Lambar Labari: 3484417 Ranar Watsawa : 2020/01/15
Bangaren kasa da kasa, an ji karar harbe-harbea cikin wasu barikokin soji da ke bababn birnin kasar.
Lambar Labari: 3484416 Ranar Watsawa : 2020/01/14
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana Birtaniya a matsayin wata babbar ‘yar amshin shata ga Amurka.
Lambar Labari: 3484415 Ranar Watsawa : 2020/01/14
Bangaren kasa da kasa, an fitar alkalumman cin zarafin ‘yan jarida a hannun Isra’ila a shekarar da ta gabata ta 2019.
Lambar Labari: 3484414 Ranar Watsawa : 2020/01/14
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani a kan masallatan London.
Lambar Labari: 3484412 Ranar Watsawa : 2020/01/14
Kungiyar OIC ta yi Allawadai da harin da aka kai a masallaci a ranar Juma’a a garin Kuita na Pakistan.
Lambar Labari: 3484409 Ranar Watsawa : 2020/01/13
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce sai an biya su kudi kafin su fitar da sojojinsu daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484408 Ranar Watsawa : 2020/01/13
Musulmin kasar Uganda sun sanar a cikin wani bayani cewa, kisan Kasim Sulaimani abin yin tir da Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484407 Ranar Watsawa : 2020/01/12
Ayatollah Khamenei yayin zanatawa da sarkin Qatar a daren yau Lahadi, ya sheda cewa; Amurka e take jawo dukkanin matsaloli a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484406 Ranar Watsawa : 2020/01/12
Gwamnatin Sudan ta sanar da soke koyar da karatun kur’ani a makarantun Reno.
Lambar Labari: 3484405 Ranar Watsawa : 2020/01/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar janaza ta sarki Qabus na kasar Oman a yau.
Lambar Labari: 3484404 Ranar Watsawa : 2020/01/11
Facebook ya sanar da cewa daga yanzu zai rika cire duk wasu abubuwa da aka saka da suka danganci Kasim Sulaimni.
Lambar Labari: 3484403 Ranar Watsawa : 2020/01/11
An fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa mai taken shiriyar kur’ani a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3484402 Ranar Watsawa : 2020/01/10