iqna

IQNA

Yahudawan Isra’ila sun kaddamar da farmaki kan masalata a cikin masallacin Quds tare da kame falastinawa 13.
Lambar Labari: 3484446    Ranar Watsawa : 2020/01/24

Jaridar Alakhbar ta bayar da rahoton cewa Mike Pompeo ya bayyana cewa sharadin taimaka ma gwamnatin Lebanon shi ne yanke alaka da Hizbullah.
Lambar Labari: 3484445    Ranar Watsawa : 2020/01/24

A birnin Baghdad Miliyoyin al’umma ne suka fito domin yin tir da kasantuwar sojojin Amurka a kasar Iraki, tare da yin kira da su gaggauta ficewa.
Lambar Labari: 3484444    Ranar Watsawa : 2020/01/24

Mataimakin shugaban kasar Iraki kan harkokin siyasa ya yi murabus daga kan aikinsa bayana ganawar shugaban na Iraki da Trump.
Lambar Labari: 3484443    Ranar Watsawa : 2020/01/23

Jama’a da dama ne suka yi gangami a birnin Pretori na Afrika domin nuan kyama ga siyasar Amurka.
Lambar Labari: 3484442    Ranar Watsawa : 2020/01/23

Ilhan Omar ‘yar majalisar wakilan Amurka ta caccaki gwamnatin Al Saud kan zargin kutse a cikin wayoyin jama’a.
Lambar Labari: 3484441    Ranar Watsawa : 2020/01/23

Majalisar dattijan murka tana ci gaba da sauraren bayanai kan batun bukatar neman a tsige Trump daga kan mulki.
Lambar Labari: 3484440    Ranar Watsawa : 2020/01/22

Ana ci gaba da zaman taron waya da kai kan addinin muslunci a jami’ar Mount Royal da ke Canada.
Lambar Labari: 3484439    Ranar Watsawa : 2020/01/22

Bangaren kasa da kasa, an kammala zaman taron da aka shirya a birnin Berlin na Jamus da sunan warware rikicin kasar Libya.
Lambar Labari: 3484438    Ranar Watsawa : 2020/01/21

Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin kayan tarihin addinai a birnin Iskandariyya na kasar Masar.
Lambar Labari: 3484437    Ranar Watsawa : 2020/01/21

Rafael Wasil shugaban majami’ar Azra da ke garin Dikranis ya sumbaci hannun Sheikh Taha Al-Nu’umani.
Lambar Labari: 3484436    Ranar Watsawa : 2020/01/20

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaru sun cafke mutumin da ya kona kur’ani mai tsarki a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484435    Ranar Watsawa : 2020/01/20

Harin ‘yan ta’addan Daesh ya tilasta mutane kimanin 7000 tserewa daga yankunansu a Nijar.
Lambar Labari: 3484434    Ranar Watsawa : 2020/01/20

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman tattaunawa hanyoyin sulhunta masu rikici a Libya a birnin Berlin.
Lambar Labari: 3484432    Ranar Watsawa : 2020/01/19

Masu binciie a jami’ar Haward ta kasar Amurka sun gano cewa kur’ani shi ne littafi mafifici a duniya ta fuskar adalci.
Lambar Labari: 3484431    Ranar Watsawa : 2020/01/19

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da taron tunawa da Kasim Sulaimani a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3484430    Ranar Watsawa : 2020/01/19

Bangaren kasa da kasa, an sanar ad sakamakon gasar kur’ani ta Najeriya da ta gudana a jihar Lagos.
Lambar Labari: 3484429    Ranar Watsawa : 2020/01/18

Najat Falu Bilqasim tsohuwar ministar ilimi mai zurfi a kasar Faransa ta bukaci da a rika koya kur’ania  makarantu.
Lambar Labari: 3484428    Ranar Watsawa : 2020/01/18

Muhammad Alkhalaya minista mai kula da harkokin addini a Jordan ya bayyana cewa Quds na cikin hadari.
Lambar Labari: 3484427    Ranar Watsawa : 2020/01/18

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka ta tabbatar da cewa sojojinta 11 sun jikkata a harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata.
Lambar Labari: 3484425    Ranar Watsawa : 2020/01/17