Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ga wasu furnoni da ke gidan kaso a kasar.
Lambar Labari: 3484505 Ranar Watsawa : 2020/02/10
Babban sakataren majalisar diniin duniya ya bukacia cire Sudan daga cikin jerin sunayen kasashe masu daukar nauyin ayyukan ta'addanci a duniya.
Lambar Labari: 3484503 Ranar Watsawa : 2020/02/09
An gabatar da wani shiri na musamman kan juyin juya halin usulunci na kasar Iran a gidan radiyon kasar Uganda.
Lambar Labari: 3484502 Ranar Watsawa : 2020/02/09
Mamba a kwamitin tsaro an majalisar dokokin kasar Iraki ya bayyana cewa, sojojin Amurka sun fara ficewa daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484501 Ranar Watsawa : 2020/02/09
Shugaban kwamitin gudanawa na kungiyar tarayyar Afrika ya bayyana cewa, kasantuwar babu falastinawa a cikin yarjejeniyar ba za ta kai labari ba.
Lambar Labari: 3484500 Ranar Watsawa : 2020/02/09
Musulmin kasar Slovenia sun gudanar ad sallar Juma'a ta farkoa masallacin da suka gina a babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3484498 Ranar Watsawa : 2020/02/08
Musulmin kasar Canada na cibiyar (ILEAD) za su gudanar da wani zama mai taken karfafa zamantakewa tsakanin musulmi da sauran al'ummomi.
Lambar Labari: 3484497 Ranar Watsawa : 2020/02/08
Jahoran juyin juya halin muslucnia Iran ya bayyana cewa, bisa la’akari da yadda lamari ya koma yanzu dole ne Iran ta yi karfi yadda ya kamata domin a samu zaman lafiya.
Lambar Labari: 3484496 Ranar Watsawa : 2020/02/08
Babban malamin addini na kasar Iraki ya kirayi jami’an tsaron da su bayar da kariya ga masu zanga-zangar lumana.
Lambar Labari: 3484495 Ranar Watsawa : 2020/02/07
Daruruwan jami’an tsaron yahudawan sun afkawa musulmi a lokacin gudanar da sallar asuba a yau Juma’a.
Lambar Labari: 3484494 Ranar Watsawa : 2020/02/07
Kotun da ke sauraren shari’a Sheikh Zazaky da mai dakinsa ta sake dage zaman sauraren shari’ar har makon karshe na wannan wata.
Lambar Labari: 3484493 Ranar Watsawa : 2020/02/07
Isra’ila ta kai hare-hare da makamai masu linzami a kusa da birnin Damascus na Syra, amma makaman kariya na Syria sun kakkabo makaman na Isra’ila.
Lambar Labari: 3484492 Ranar Watsawa : 2020/02/06
Kungiyar Amnesty International ta yi kakkausar suka kan abin da ta kira hukunta mutane da ake a yi Saudiyya saboda ra’ayinu.
Lambar Labari: 3484491 Ranar Watsawa : 2020/02/06
Abdulhay Yusuf daya daga cikin manyan malaman addini na kasar Sudan, ya bayyana ganawar Al-Burhan da Netanyu a matsayin ha’inci.
Lambar Labari: 3484490 Ranar Watsawa : 2020/02/06
Shugabar majalisar wakilan Amurka ta yada takardun jawabin Trumpa gaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3484489 Ranar Watsawa : 2020/02/05
Gwamnatin kasar hadaddiyar daular larabawa ce ta shirya ganawa tsakanin shugaban riko na Suda da kuma Netanyahu.
Lambar Labari: 3484488 Ranar Watsawa : 2020/02/05
Bnagaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran Jawad Zarif ya zanta da shugaban falastinawa ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3484487 Ranar Watsawa : 2020/02/05
Gwamnatin Saudiyya ta jinjina wa Donald Trump kan abin da ta kira kokarin da yake na wanzar da zaman lafiya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484486 Ranar Watsawa : 2020/02/04
Wasu daga cikin larabawa da masu fafutuka a Amurka sun yi gangamin kin amincewa da yarjejeniyar karni a Dalas.
Lambar Labari: 3484484 Ranar Watsawa : 2020/02/04
Ma'aikatar harkokin wajen Isra'ila ta mayar da martani kan kungiyar tarayyar turai dangane matsayin da ta dauka kan shirin Trump.
Lambar Labari: 3484483 Ranar Watsawa : 2020/02/04