Tehran (IQNA) – Masallacin da ke a gindin wani dutse a kudancin Mina, Masallacin Khayf shi ne masallaci mafi muhimmanci a Mina.
Lambar Labari: 3487538 Ranar Watsawa : 2022/07/12
Tehran (IQNA) Bayan hutun shekara biyu saboda annobar Corona, mahajjatan dakin Allah sun sake gudanar da aikin Hajji cikin yanayi na ruhi.
Lambar Labari: 3487508 Ranar Watsawa : 2022/07/05
Tehran (IQNA) Wani malamin kur’ani dan kasar Indonesiya ya yi tattaki zuwa kasar Saudiyya da keken keke domin rage lokacin jirage aikin Hajji.
Lambar Labari: 3487420 Ranar Watsawa : 2022/06/14
Tehran (IQNA) A jajibirin aikin Hajjin bana, masu kula da masallacin Annabi (SAW) sun shirya tsare-tsare don jin dadin mahajjatan dakin Allah da masallacin Annabi. Wadannan shirye-shirye sun hada da gyara kwafin kur’ani 155,000 a masallacin zuwa samar da aikace-aikace don saukaka al’amuran yau da kullum na alhazai da ma’aikata.
Lambar Labari: 3487404 Ranar Watsawa : 2022/06/11
Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da cewa, babban abin da ake bukata na yin rijistar maniyyatan bana shi ne a yi musu allurar rigakafin da Saudiyya ta amince da ita.
Lambar Labari: 3487266 Ranar Watsawa : 2022/05/08
Tehran (IQNA) Saudiyya, ta sanar da cewa za ta baiwa mutum miliyan daya, damar yin aikin hajji a bana, shekaru biyu da takaita adadin sakamakon bullar annobar korona.
Lambar Labari: 3487142 Ranar Watsawa : 2022/04/09
Tehran (IQNA) Hukumomi a Saudiyya, sun ce za a bude Umra ga ‘yan kasashen waje a farkon watan Muharam.
Lambar Labari: 3486139 Ranar Watsawa : 2021/07/25
Tehran (IQNA) a jiya ne aka gudanar da tsayuwar Arafah wanda ya yi daidai da tara ga watan Zulhijjah.
Lambar Labari: 3486122 Ranar Watsawa : 2021/07/20
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulunci na Iran ya isa da sako ga mahajjan bana, wanda ya mayar da hankali kan tunatarwa dangane da muhimman abubuwan da suke a matsayin kalu bale ga al'umma.
Lambar Labari: 3486120 Ranar Watsawa : 2021/07/19
Tehran (IQNA) karatun ayoyin aikin hajji daga kur'ani mai tsarki tare da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad
Lambar Labari: 3486115 Ranar Watsawa : 2021/07/18
Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900 Ranar Watsawa : 2021/05/10
Tehran (IQNA) fitaccen mai wasan barkwanci dan kasar Amurka David Chappelle ya bayyana yadda ya karbi addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485397 Ranar Watsawa : 2020/11/24
Tehran (IQNA) yadda aka gudanar da ayyukan Hajji a shekarun da suka gabata ba tare da cutar corona ba.
Lambar Labari: 3485048 Ranar Watsawa : 2020/08/02
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, ya zuwa dai ba a samu bullar cutar corona tsakanin masu gudanar da aikin hajji ba.
Lambar Labari: 3485038 Ranar Watsawa : 2020/07/31
Tehran (IQNA) maniyyata sun isa birnin Makka domin shirin fara aikin hajji, duk da cewa yanayin na bana ya sha banban da sauran shekaru.
Lambar Labari: 3485023 Ranar Watsawa : 2020/07/26
Tehran (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana matakin da Saudiyya ta dauka na takaiya yawan masu aikin hajjin bana da cewa mataki ne mai kyau.
Lambar Labari: 3484928 Ranar Watsawa : 2020/06/25
Tehran (IQNA) mahukuntan Saudiyya sun nemi musulmin duniya da su dakatar da shirye shiryen zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484673 Ranar Watsawa : 2020/04/01
Bangaren kasa da kasa, a yau ne maniyyata suka fara gudanar da jifar shedan ta farko a Mina.
Lambar Labari: 3483935 Ranar Watsawa : 2019/08/11
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fadada binin Makka da wuraren ziyara da suke cikin birnin daga nan zuwa 2019.
Lambar Labari: 3482918 Ranar Watsawa : 2018/08/23
Bangaren kasa da kasa, mahajjata sun fara shiga Mina a yau domin fara shirin tarwiyyah inda hakan za a su yi tsayuwar arafah.
Lambar Labari: 3482904 Ranar Watsawa : 2018/08/19