Limamamin Juma’a A Tehran:
Bangaren siyasa, Ayatollah Muwahhidi Keramani wanda ya jagoraci a sallar Juma’a a Tehran ya bayyana cewa, kawar da daular wahabiyawa ta Daesh a Siriya da Iraki ya tabatar da karfin muslunci ne da kuma ran gami da Hizbullah, wadanda suka bayar da gagarumar gudunmawa.
Lambar Labari: 3482155 Ranar Watsawa : 2017/12/01
Jagoran Hizbullah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481979 Ranar Watsawa : 2017/10/08
Bangaren kasa da kasa, Hadi Al-amiri daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewa, mafi yawan mayakan 'yan ta'addan Daesh da ke cikin garin tal Afar 'yan kasashen ketare ne.
Lambar Labari: 3481820 Ranar Watsawa : 2017/08/21
Bangaren kasa da kasa, musulmi mzauna birnin Barcelona na kasar Spain suna cikin damuwa tun bayan harin ta’addancin da aka kai a birnin.
Lambar Labari: 3481816 Ranar Watsawa : 2017/08/20
Bangaren kasa da kasa, Cikin Sanarwar da fitar, Kungiyar Ta'adancin Ta ISIS ta tabbatar da mutuwar Shugaban ta Abubakar Bagdadi
Lambar Labari: 3481689 Ranar Watsawa : 2017/07/11
Bangaren kasa da kasa, an nuna hotunan daya daga cikin tsoffin masallatan tarihi da aka rusa a jiya wanda ‘yan ta’addan daesh suka mamaye suka mayar da shi a matsayin wurin abin da suke kira khalifancin muslunci.
Lambar Labari: 3481633 Ranar Watsawa : 2017/06/22
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Darul Kur’an da ke karkashin hubbaren Imam Hussain (AS) ta shirya wani zama na karatun kur’ani domin raya ranar sha biyar ta watan Sha’aban a fagen daga.
Lambar Labari: 3481508 Ranar Watsawa : 2017/05/12
Bangaren kasa da da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kai hare-haren da sukayi sanadanin mutuwar mutane akalla arba'in da uku a wasu majami'i biyu na Masar a safiyar jiya.
Lambar Labari: 3481394 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh ta dauki nauyin kaddamar da harin birnin Istanbul a wurin shkatawa na Rina da ke birnin.
Lambar Labari: 3481095 Ranar Watsawa : 2017/01/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta’addanci ta Daesh ta yi barazanar cewa za ta yi kisan kiyashi a kan jama’a a kasashe daban-daban a lokacin bukuwan sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3481082 Ranar Watsawa : 2016/12/30
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Press TV cewa, Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana hakan a matsayin wani babban aikin jihadi.
Lambar Labari: 3481036 Ranar Watsawa : 2016/12/14
Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa na kasar masar ya bayyana cewa ba su amince da kiran ‘yan ta’addan Daesh da daular muslunci da ake yi ba.
Lambar Labari: 3480826 Ranar Watsawa : 2016/10/05
Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan takfiriyya masu dauke da aidar wahabiyanci na Daesh sun ce Talata ce Idi ba Litinin ba.
Lambar Labari: 3480775 Ranar Watsawa : 2016/09/11
Bangaren kasa da kasa, daruruwan ‘yan jamhuriyar Dagistan ne suka tafi yankin gabas ta tsaiya tare da hadewa da kungiyar ta’addancin ta daesh a yankin.
Lambar Labari: 3469041 Ranar Watsawa : 2015/12/24
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan daesh ta yi barazana ga gwamnatin Saudiyya dangane da kawancen da Saudiyya ta kafa da sunan yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3467516 Ranar Watsawa : 2015/12/20
Bangaren kas ada kasa, kungiyar ta’addanci ta Daesh ta fitar da wani faifan bidiyo a cikinsa take kiran magoya bayanta da su kai hari kan mabiya tafarkin shi’a a Saudiyya da Bharain.
Lambar Labari: 3465572 Ranar Watsawa : 2015/12/18
Bangaren kasa da kasa, masu kula da shafin sadarwa na zumunta na telegraph sun ce a halin yanzu za su iya gane mutanen da suke da alaka da kungiyar Daesh.
Lambar Labari: 3457976 Ranar Watsawa : 2015/11/28
Bangaren kasa da kasa, jaridar International Business Times ta ta buga cewa yan ta’addan Daesh sun fitar da wani sabon jerin sunayen biranan da za su kaiwa hari.
Lambar Labari: 3456297 Ranar Watsawa : 2015/11/23
Bangaren kasa da kasa, majiyoyin kungiyar mayakan kurdawa ta Peshmarga ta bayyana cewa yan ta’addan Daesh sun tarwatsa wata babbar majami’a a yankin Talkaif tazarar kilo mita 520 a rewacin Bagdad.
Lambar Labari: 3443994 Ranar Watsawa : 2015/11/06
Bangaren kasa da kasa, Nikolai Moladnuf wakilin majlaisar dinkin duniya kan harkokin yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewa dole ne akfa kwance domin yaki da daesh .
Lambar Labari: 3364400 Ranar Watsawa : 2015/09/16