Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin fitatun ‘yan ta’addan kungiyar Daesh yay i barazanar cewa za su rusa dakin Kaba’a saboda mutane suna bauta masa koma bayan Allah.
Lambar Labari: 3351571 Ranar Watsawa : 2015/08/25
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’addan ISIS ta dauki alhakin kai harin kan masallacin Abha na gundumar Asir a kudancin kasar Saudiyya a jiya.
Lambar Labari: 3339768 Ranar Watsawa : 2015/08/07
Bangaren kasa da kasa, jaridar Guardian ta kasar Birtaniya ta tona asirin da ke tsakanin gwamnatin kasar Turkiya da kuma ‘yan ta’adda Daesh.
Lambar Labari: 3335985 Ranar Watsawa : 2015/07/27
Bangaren kasa da kasa, manyan kwamandojin kungiyar ‘yan ta’adda ta daesh sakamakon shiga ardin Anbar da sojojin Iraki suka suna tserewa daga Fallujah zuwa cikin kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3332381 Ranar Watsawa : 2015/07/23
Bangaren kasa da kasa, wasu masu amfani da hanyar sadarwa ta yanar gizo sun rika yada wani faifan bidiyo da ke yada akidun ta’addan na kungiyar Daesha cikin haramin Makka mai tsarki.
Lambar Labari: 3318409 Ranar Watsawa : 2015/06/24
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’addan daesh ta haramta koyon ilimin sanin harkokin tarihin al’ummomi da kayan tarihinsu da ke komawa zuwa zamun da suka gabata.
Lambar Labari: 3244098 Ranar Watsawa : 2015/05/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar 'yan ta'addan Daesh ta ce ita ce ke da alhakin kaddamar da harin da aka kai a dakin tarihin kasar Tunisia da ke kusa ginin majalisar dokokin kasar wanda ya lakume rayukan mutane 22 da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3012741 Ranar Watsawa : 2015/03/19
Bangaren kasa da kasa, jagoran ‘yan ta’adda na kungiyar Daesh da aka fi sani da ISIS Abubakar Bagdadi ya bayana cewa wai ya ga manzon Allah ya ce da shi su fita daga garin Mausil.
Lambar Labari: 2989483 Ranar Watsawa : 2015/03/15
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan Daesh ko kuma ISIS suna wani yunkuri na cire duk inda aka rubuta sunan manzon Allah (SAW) a cikin masallatan birnin Mausil a wani mataki na shelanta yaki da manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Lambar Labari: 2906470 Ranar Watsawa : 2015/02/27
Bnagaren kasa da kasa, kimanin mutane dubu 100 ake sa ran suna hadewa da kungiyar ta’addanci ta Daesh a kasashen Syria da Iraki.
Lambar Labari: 2824837 Ranar Watsawa : 2015/02/08
Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan daesh sun fara yin amfani da wani sabon salon a saka bam a cikin masallatai domin kashe masallata inda suke saka bam din a cikin kwafin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 2613521 Ranar Watsawa : 2014/11/30
Bangaren kasa da kasa, ya zama wajibi kowa ya sani cewa yan ta’addan daesh da ake kira yan ISIS ba musulmi ba ne kuma a bin da suke yi a Iraq da Syria ba shi da wata alaka da addinin mulunci ko alama.
Lambar Labari: 1471551 Ranar Watsawa : 2014/11/10
Bangaren kasa da kasa, dagin wasu daga cikin matasan kasar Birtaniya mabiya addinin musulunci da suka shiga cikin kungiyar nan ta ‘yan ta’adda Daesh ko kuma ISIS kamar yadda aka fi saninta sun jaddada cewa abin da dangin nasu suka yi ba zai raba kan al’ummar musulmi na kasar Birtaniya ba kuma ana yi musu fatan su su shiriya su tuba.
Lambar Labari: 1461867 Ranar Watsawa : 2014/10/19
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan daesh da aka fi sani da ISIS ta yi barazanar kaddamar da hare-hare kan fadar Vatican tare da mamaye da kuma kwace iko da ita da kuma dora tutar kungiyar a kan fadar.
Lambar Labari: 1460702 Ranar Watsawa : 2014/10/15
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Amurka da ke kai hari basu nugfar sansanonin 'yan ta'addan ISIS a cikin yankunan kasar Iraki illa dai kawai ana wasa da hankulan al'ummimin duniya.
Lambar Labari: 1458733 Ranar Watsawa : 2014/10/10
Bangaren kasa da kasa, a wata wasika ta manyan malaman addinin muslunci mabiya mazhabobi daban daban a duniya sun yi kakkausar da yin Allah wadai da ayyukan kungiyar 'yan ta'adda ta daesh a kasashen Syria da Iraki da ma sauran kasashen musulmin yankin.
Lambar Labari: 1454566 Ranar Watsawa : 2014/09/27
Bangaren kasa da kasa, babban kwamitin manyan malaman jami’ar Azahar ta kasar Masar ya bayyana abin da ake kira daular musulunci ta gungun ‘yan ta’addan IS da cewa ba daular msulunci ba ne.
Lambar Labari: 1452830 Ranar Watsawa : 2014/09/22