iqna

IQNA

Jikan Mandela:
Tehran (IQNA) Jikan Nelson Mandela, marigayi shugaban kasar Afirka ta Kudu, kuma jagoran gwagwarmayar yaki da tsarin wariyar launin fata a wannan kasa, ya soki yadda ake musgunawa musulmi a Indiya tare da daukar matakin a matsayin barazana ga sake fasalin mulkin wariyar launin fata.
Lambar Labari: 3487620    Ranar Watsawa : 2022/08/01

tehran (IQNA) An gudanar da buda baki a karon farko tare da halartar daruruwan mutane a daya daga cikin gundumomin birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3487160    Ranar Watsawa : 2022/04/12

Tehran (IQNA) musulmin kasar Burtaniya sun mika sakon ta'aziyyar rasuwar marigayi Desmond Tutu daya daga cikin manyan jagororin gwagwarmaya da wariyar launin fata a Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3486736    Ranar Watsawa : 2021/12/27

Tehran (IQNA) Kamfanonin da ke samar da kayayyakin abincin halal sun yaba da irin karbuwar da kayansu ke samu a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3486653    Ranar Watsawa : 2021/12/07

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Afirka ta kudu ta sanar da cewa, ta fara daukar matakan da suka dace domin tunkarar sabuwar cutar corona da ta bullo.
Lambar Labari: 3486614    Ranar Watsawa : 2021/11/28

Tehran (IQNA) Cyril Ramafoza ya ce kungiyoyi irin su ISIS da suka kai hari a kasashen Afirka irin su Mozambik da Uganda, za su iya isa Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3486600    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA)Mahukunta a kasar Afirka ta kudu sun bayar da izinin sake bude wata makabarta ta musulmi domin bizne gawawwakinsu, sakamako karuwar masu mutuwa saboda corona.
Lambar Labari: 3485671    Ranar Watsawa : 2021/02/20

Tehran (IQNA) Anwar Shuhat Anwar a yayin wata tilawa da ya yi a Husainiyar Kermansha a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485635    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) kotun kasar Afirka ta kudu ta yanke hukunci da ya bayar da dama ga mata musulmi jami’an tsaro a kasar da su saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485601    Ranar Watsawa : 2021/01/29

Tehran (IQNA) masallacin Nizamiye da ke kasar Afirka ta kudu yana daga cikin masallatai mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3485416    Ranar Watsawa : 2020/12/01

Tehran (IQNA) musulmin kasar Afirka ta kudu na shirin kalubalantar hukuncin wata kotu da ya hana yada kiran salla  a wani masallacin musulmi.
Lambar Labari: 3485159    Ranar Watsawa : 2020/09/07

Tehran (IQNA) babban masallacin tarihi na kasar Afirka ta kudu ya kama da wuta a daren jiya.
Lambar Labari: 3485118    Ranar Watsawa : 2020/08/25

Tehran (IQNA) an gudanar ad tarukan idin Ghadira  jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3485069    Ranar Watsawa : 2020/08/09

Tehran (IQNA) akalla mutane 5 ne suka rasa rayukansu a wata musara wuta a Johannesburg a  kasar Afirka ta kudu a lokacin da aka yi garkuwa da wasu.
Lambar Labari: 3484974    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin  Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a  cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848    Ranar Watsawa : 2020/05/29

Tehran (IQNA) diyar marigayi Imam Khomeini za ta gabatar da jawabin ranar Quds ta duniya a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3484792    Ranar Watsawa : 2020/05/13

Tehran (IQNA) mutane 2,159 ne daga kasashen duniya suka yi rijistar karatun falsafar musulunci a yanar gizo.
Lambar Labari: 3484764    Ranar Watsawa : 2020/05/05

Tehran (IQNA) ‘yan sandan kasar Afirka ta kudu sun baiwa musulmi hakuri lan cin zarafin da wani dan sanda ya yi a kan addinin musulunci.
Lambar Labari: 3484750    Ranar Watsawa : 2020/04/27

Jama’a da dama ne suka yi gangami a birnin Pretori na Afrika domin nuan kyama ga siyasar Amurka.
Lambar Labari: 3484442    Ranar Watsawa : 2020/01/23

Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taro kan jawo hankulan musulmi zuwa yawon bude a Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3484154    Ranar Watsawa : 2019/10/14