iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Jakadan gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastina a kungiyar hadin kan kasashen larabawa, ya gabatar da wani daftarin kudiri da ke neman kasashen larabawa da su taka wa shirin Trump birki, kan batun dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481192    Ranar Watsawa : 2017/02/01

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kori babbar antoni janar ta kasar ta rikon kwarya Sally Yates saboda ta ki amincewa da shirinsa na korar muuslmi da 'yan gudun hijira daga kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481189    Ranar Watsawa : 2017/01/31

Bangaren kasa da kasa, Magajin garin birnin New York na kasar Amurka ya yi kakkausar suka dangane da salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta nuna wariya da kyamar baki 'yan kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481185    Ranar Watsawa : 2017/01/30

Bangaren kasa da kasa, mutane suna ta nuna rashin goyn bayan hana muuslmi daga kasha 7 shiga cikin kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481182    Ranar Watsawa : 2017/01/29

Bnagaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka na shirin shigar da kara kan Donald Trump sakamakon matakan da yake dauka na cin zarafinsu da nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3481178    Ranar Watsawa : 2017/01/28

Bangaren kasa da kasa, Zababen shugaban Amurka Donald Trump, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar na arba'in da takwas inda ya gaji nag aba gare shi wanda ya mulki kasar tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3481155    Ranar Watsawa : 2017/01/21

Bangaren kasa da kasa, manyan kamfanonin yanar gizo 8 daga cikin 9 na duniya sun yi gum da bakunansu kan shirin Donald Trump a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481006    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata wasika da aka aike zuwa ga masallacin nrbar a jahar Michigan an yi barazanar yin kisan kiyashi a mulkin Donald Trump kan masallata irin na Hitler.
Lambar Labari: 3480993    Ranar Watsawa : 2016/12/01

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Canada ta shirya wani bayar da horo ga musulmi kan yadda za su fuskanci kyamar msuulmi da ake nunawa a kasar.
Lambar Labari: 3480988    Ranar Watsawa : 2016/11/30

Bangaren kasa da kasa, an sake saka kalaman da zababben shugaban kasar Amurka yay i a na neman a hana musulmi shiga Amurka da kuma krarsu daga kasar a shafinsa.
Lambar Labari: 3480928    Ranar Watsawa : 2016/11/11

Bangaren kasa da kasa, Donald Trump dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyya Republican wasu daga cikin musulmin Amurka sun zarge shi da nuna siyasar harshen damo a kansu.
Lambar Labari: 3480791    Ranar Watsawa : 2016/09/18