iqna

IQNA

IQNA - Dubun dubatar al'ummar Maroko ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a jiya Lahadi, domin nuna goyon bayansu ga al'ummar Palasdinu da al'ummar Gaza da ba su ji ba ba su gani ba.
Lambar Labari: 3493093    Ranar Watsawa : 2025/04/14

Mamban Majalisar Lebanon:
IQNA - Wani mamba na kungiyar Hizbullah a majalisar dokokin kasar ta Lebanon ya soki hare-haren da gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila take kai wa a kudancin kasar Lebanon da kuma keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta, yana mai jaddada cewa Amurka ce ke da alhakin kai hare-haren wuce gona da iri na sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3493051    Ranar Watsawa : 2025/04/06

IQNA - IQNA - Yayin da ya isa kasar Maroko shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya fuskanci wata gagarumar zanga-zanga saboda goyon bayan da kasarsa ke baiwa yakin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 3492118    Ranar Watsawa : 2024/10/30

IQNA - Majalisar dokokin kasar Sloveniya ta amince da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na amincewa da kasar Falasdinu.
Lambar Labari: 3491284    Ranar Watsawa : 2024/06/05

Tehran (IQNA) A jiya Laraba ne majalisar dokokin Iraqi ta gudanar gudanar da zamanta domin zaben shugaban kasar, wanda shi ne na biyu cikin kasa da mako guda, amma duk da hakan lamarin ya ci tura.
Lambar Labari: 3487109    Ranar Watsawa : 2022/03/31

Tehran (IQNA) A yau 22 ga watan Maris ne aka fara taron ministocin harkokin wajen kasashen OIC karo na 48 a birnin Islamabad.
Lambar Labari: 3487080    Ranar Watsawa : 2022/03/22

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, dole ne Hizbullah ta kasance a cikin majalisar dokokin Lebanon domin kare manufofinta na gwagwarmaya.
Lambar Labari: 3487065    Ranar Watsawa : 2022/03/17

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Nujba a kasar Iraki ya sanar da cewa, babu gudu babu ja baya wajen aiwatar da shirin fitar da Amurka daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486775    Ranar Watsawa : 2022/01/03

Tehran (IQNA) tun bayan da aka fara gudanar da zabuka  akasar Morocco, a karon farko jam’iyyar masu kishin Islama ta sha kashi a zaben ‘yan majalisar kasar.
Lambar Labari: 3486288    Ranar Watsawa : 2021/09/09

Tehran (IQNA) Majalisar dokokin kasar Iran ta amince da sunayen ministocin da shugaba Ibrahim ra’isi ya gabatar mata, in banda sunan sunan ministan ilimi wanda bai samu amincewar majalisar ba.
Lambar Labari: 3486238    Ranar Watsawa : 2021/08/25

Tehran (IQNA) marigayi Imam Khomeini ya bayar da gudunmawa mai girma wajen gina al'umma.
Lambar Labari: 3486016    Ranar Watsawa : 2021/06/16

Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin kasar Rasha sun sanar da cewa, wata tawagar 'yan majalisa na kungiyar Hizbullah ta Lebanon za ta ziyarci birnin Moscow.
Lambar Labari: 3485739    Ranar Watsawa : 2021/03/12

Tehran (IQNA) manyan malaman addini a Mauritania su 200 ne suka fitar da fatawar haramta hulda da Isra’ila a matsayin mahangar addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485611    Ranar Watsawa : 2021/02/01

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Canada ta nada wanu musulmi na uku a matsayin minista a kasar.
Lambar Labari: 3485553    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka fito a kan tituna a yau a Tunisia domin nuna rashin amincewa da matakin rufe tashar Radio Quran.
Lambar Labari: 3485440    Ranar Watsawa : 2020/12/08

Tehran (IQNA) Morocco ta bayyana cewa matukar babu kasar Falastinu mai cin gishin kanta babu batun sulhu tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485228    Ranar Watsawa : 2020/09/28

Tehran (IQNA) bangarorin Ansarullah da gwamnatin Hadi mai ritaya a Yemen sun amince kan yin musayar fursunoni .
Lambar Labari: 3485222    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) Haniyya ya ce Lokacin saukar jirgin saman Isra'ila a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, lokaci ne na bakin ciki.
Lambar Labari: 3485145    Ranar Watsawa : 2020/09/03

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani Mahmud Shuhat Anwar dan kasar Masar ya yi karatu da lumfashi daya a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3485085    Ranar Watsawa : 2020/08/14

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Iraki a bangaren Sadr sun nuna goyon bayansu ga nada Kazimi a matsayin firayi ministan kasar.
Lambar Labari: 3484699    Ranar Watsawa : 2020/04/10