iqna

IQNA

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ta yi ta kokarin ganin  ta gana da kungiyar Hizbullah a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486928    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta kasar Labanon ta yi Allah wadai da kalaman da babban jami'in yada labarai na kungiyar Lebanese Forces da ya yi game da kungiyar Hizbullah inda ta bayyana hakan a matsayin cin mutunci ga Musulunci.
Lambar Labari: 3486891    Ranar Watsawa : 2022/01/31

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kirayi masarautar Saudiyya da ta bar kasar Lebanon ta zauna lafiya.
Lambar Labari: 3486816    Ranar Watsawa : 2022/01/13

Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Labanon ya bayyana cewa, Hizbullah za ta shiga zaben Lebanon da karfinta.
Lambar Labari: 3486759    Ranar Watsawa : 2021/12/30

Tehran (IQNA) Hizbullah ta yi fatan cewa tarukan tunawa da haihuwar Annabi  Isa (AS) za su karfafa hadin kai a tsakanin al’umma musamman ma dai mabiya addinai da aka saukar daga sama.
Lambar Labari: 3486737    Ranar Watsawa : 2021/12/27

Tehran (IQNA) Kungiyoyi masu gwagwarmaya da ‘yan ta’adda a kasar Iraki sun sha alwashin ci gaba da gwagwarmaya da sojojin Amurka a kasar har zuwa lokacin da zasu fice daga kasar.
Lambar Labari: 3486666    Ranar Watsawa : 2021/12/10

Tehran (IQNA) tsohon ministan yada labaran kasar Lebanon da aka tilasta wa yin murabus ya jinjina wa kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3486662    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kakkausar suka kan kiran da kungiyar Hizbullah ta Lebanon a matsayin kungiyar ta'addanci da Australia ta yi.
Lambar Labari: 3486604    Ranar Watsawa : 2021/11/25

Tehran (IQNA) an kaddamar da wata hanya ta hardar kur'ani ta hanayar yanar gizo a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486578    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) kamar kullum hankoron masarautar Al Saud dai shi ne ta aiwatar da abin da zai faranta ran mahukuntan Amurka, wannan karon tana aiwatar da hakan ne ta hanyar matsin lamba a kan Lebanon.
Lambar Labari: 3486575    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Lebanon ta ce Saudiyya ta bukaci abin da ba zai taba yiwuwa ba kan batun Hizbullah
Lambar Labari: 3486508    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana damuwa kan matsalolin da ake kokarin haifar wa kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486428    Ranar Watsawa : 2021/10/15

TehrN (iqna) Wasu masu dauke da makamai sun kai hari kan jerin gwano na lumana a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486425    Ranar Watsawa : 2021/10/14

Tehran (IQNA) Tankokin mai da kasar Iran ta aikewa kasar Lebanon sun fara shiga kasar
Lambar Labari: 3486317    Ranar Watsawa : 2021/09/16

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, katafaren jirgin ruwan Iran da ke dauke da mai zuwa kasar Lebanon ya isa gabar ruwan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486309    Ranar Watsawa : 2021/09/14

Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Teharan (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa wargaza kasar Lebanon da syria na daga cikin dalilan kirkiro Daesh.
Lambar Labari: 3486248    Ranar Watsawa : 2021/08/28

Tehran (IQNA) Кungiyoyin gwagwarmayar a Iraƙi sun sanar da aniyarsu ta kasancewa tare da ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon.
Lambar Labari: 3486181    Ranar Watsawa : 2021/08/08

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta mayar da martani da makaman roka a kan sansanonin sojin Isra'ila da ke kusa da iyaka da kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486174    Ranar Watsawa : 2021/08/06