Tehran (IQNA) An fara gudanar da bukukuwan karamar Sallah ne a daidai lokacin da aka haifi Imam Husaini (AS) a daren jiya 6 ga watan Maris a hubbaren Abbasi da ke Karbala.
Lambar Labari: 3487019 Ranar Watsawa : 2022/03/07
Tehran (IQNA) A cikin sabon sakonsa a yanar gizo , Mahdi Gholamnejad tare da daya daga cikin ‘ya’yansa, suna karanta Suratul Balad.
Lambar Labari: 3486638 Ranar Watsawa : 2021/12/03
Tehran (IQNA) an kaddamar da wata hanya ta hardar kur'ani ta hanayar yanar gizo a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486578 Ranar Watsawa : 2021/11/18
Tehran (IQNA) Neda Ahmad wata yarinya ce da take fama da shanyewar bangaren jiki wadda kuma ta hardace surori da dama na kur'ani.
Lambar Labari: 3486381 Ranar Watsawa : 2021/10/03
Tehran (IQNA) tozarci da kisan kiyashin da masu kiran kansu musulmi suka yi wa zuriyan manzon Allah shi ne abu mafi muni da faru a tarihin musulmi.
Lambar Labari: 3486192 Ranar Watsawa : 2021/08/11
Tehran (IQNA) mahardata kur'ani 'yan kasar Ghana suna nuna kwazo a gasar hardar kur'ani ta yanar gizo
Lambar Labari: 3486002 Ranar Watsawa : 2021/06/11
Tehran (IQNA) saboda dalilai na kiwon lafiya da kuma takaita zirga-zirgar jama'a ba a samu gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a Tehran ba.
Lambar Labari: 3485890 Ranar Watsawa : 2021/05/08
Tehran (IQNA) Sayyid Hashem Musawi shugabancin cibiyar musulunci ta birnin Landan ya bayyana watan Ramadan a matsayin babbar dama ta kara samun kusanci da Allah.
Lambar Labari: 3485847 Ranar Watsawa : 2021/04/26
Tehran (IQNA) an samar da wata manhaja ta ziyarar haramin Makka da Madina da masallacin Quds a yanar gizo a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485784 Ranar Watsawa : 2021/04/05
Tehran (IQNA) an gudanar da wani zaman taro kan matsayin Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gar eta.
Lambar Labari: 3485639 Ranar Watsawa : 2021/02/10
Tehran (IQNA) shirin bayar da horo kan kan ilmomin kur’ani na cibiyar kur’ani ta kasar Burtaniya ta hanyar yanar gizo zai fara gudana nan da mako guda.
Lambar Labari: 3485542 Ranar Watsawa : 2021/01/10
Tehran (IQNA) cibiyar darul kur’an akasar Jamus ta saka ayoyin kur’ani mai tsarki da ke magana kan annabi Isa (AS) a matsayin cewa shi manzon Allah ne a ranar kirsimati.
Lambar Labari: 3485494 Ranar Watsawa : 2020/12/26
Tehran (IQNA) al’ummomin musulmi da na larabawa na ci gaba da mayar da martani a kan gwamnatocin larabawa da suka kulla hulda da Isra’ila kan yadda suka yi gum da bakunansu dangane da cin zarafin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485311 Ranar Watsawa : 2020/10/27
Tehran (IQNA) an bude ajujuwan kur’ani na bazara a kasar Aljeriya ta hanayar yanar gizo domin amfanin ‘yan makaranta.
Lambar Labari: 3484970 Ranar Watsawa : 2020/07/10
Jaridar Guardian ta Ingila ta bayar da rahoton cewa, wasu masana Iraniyawa sun kutsa cikin wani babban shafin gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3484380 Ranar Watsawa : 2020/01/05
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azahar ta samar da sabbin hanyoyi na koyon karatun kur'ani mai tsarki na zamani.
Lambar Labari: 3484103 Ranar Watsawa : 2019/09/30
Bangaren kasa da kaa, wani bincike ya nuna cewa, kyamar da ae nunawa muuslmi ta hanyar yanar ta karu a kasar Sweden ta karu a tsakanin 2017 – 2018.
Lambar Labari: 3483561 Ranar Watsawa : 2019/04/19
Babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke kasar Masar ta bukaci gwamnatocin kasashen musulmi da su sanya ido kan kafofin sadarwa na yanar gizo domin yaki da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483504 Ranar Watsawa : 2019/03/29
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483038 Ranar Watsawa : 2018/10/13
Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Bah mahardacin kur’ani ne dan kasar Guinea wanda ya bayyana cewa akwai karancin darussan kur’ani a jami’ion kasar.
Lambar Labari: 3482596 Ranar Watsawa : 2018/04/23