Tehran (IQNA) kungoyiyon Falastinawa na gudanar da jerin gwano a yau domin nuna rashin amincewarsu da shirin wasu gwamnatocin larabawa na kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485188 Ranar Watsawa : 2020/09/15
Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982 Ranar Watsawa : 2020/07/13
Tehran (IQNA) ana shirin gudanar da wani gagarumin gangami a kasar Switzerland domin nuna rashin amincewa da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484911 Ranar Watsawa : 2020/06/20
Tehran – IQNA, kungiyar tarayyar turai za ta gudanar da zama dimin tattauna batun shirin Trump kan Falastinu da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484529 Ranar Watsawa : 2020/02/16
Dubban mutanen Sudan sun gudanar da zanga-zaga a yau domin nuna neman a iawatar da dukkanin manufofin juyin da suka yi.
Lambar Labari: 3484466 Ranar Watsawa : 2020/01/30
Jama’a da dama ne suka yi gangami a birnin Pretori na Afrika domin nuan kyama ga siyasar Amurka.
Lambar Labari: 3484442 Ranar Watsawa : 2020/01/23
Dubban jama’ar Iraki ne suka gudanar da jerin gwano a Bagadaza domin nuna rashin aminewa da katsaladan daga waje.
Lambar Labari: 3484318 Ranar Watsawa : 2019/12/14
A yau ma falastinawa za su gudanar da gangami kamar yadda suka saba gudanarwa a kowace Juma’a.
Lambar Labari: 3484314 Ranar Watsawa : 2019/12/13
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, ana shirya wata makarkashiya ta haifar da yakin basasa a Lebanon.
Lambar Labari: 3484188 Ranar Watsawa : 2019/10/25
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da mutanen Lebanon ke neman hakkokinsu sunan Muhammad Bin Salman ya bayyana a cikin gangami n.
Lambar Labari: 3484186 Ranar Watsawa : 2019/10/24
Bagaren kasa da kasa, dubban falastinawa sun gudanar ad gangami kamar yadda suka saba yia kowace a Gaza.
Lambar Labari: 3484119 Ranar Watsawa : 2019/10/04
Bangaren kasa da kasa, a dukkanin biranan kasar Iran al’umma sun fito domin tunawa da ranar 13 ga Aban, domin bayar da amsa ga Amurka kan hankoronta na gurgunta Iran ko ra wane hali.
Lambar Labari: 3483097 Ranar Watsawa : 2018/11/04
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi ne suka gudanar da salla a gaban fadar white house domin nuna rashin amincewa da kudirin Trump a kan birnin Quds.
Lambar Labari: 3482183 Ranar Watsawa : 2017/12/09
Bangaren kasa da kasa, Jami'an gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa sun yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481125 Ranar Watsawa : 2017/01/11