Bnagaren kasa da kasa, babban dakin adana kayan tarihi na birnin New York na shirin nuna wasu dadaddun hotunan musulmi da suka rayu a birnin.
Lambar Labari: 3481228 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
Lambar Labari: 3481213 Ranar Watsawa : 2017/02/08
Bangaren kasa da kasa, asusun tallafa wa yara na majalisar dinkin duniya UNICEF na shirin gudanar da bincike kan cin zarafin kananan yara 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481206 Ranar Watsawa : 2017/02/06
Bangaren kasa da kasa, wasu kanan yara a jahar Massachusetts da ke kasar Amurka sun yi wasu zane-zane a kan kwalaye da takardu da ke nuna kaunarsu ga musulmi .
Lambar Labari: 3481204 Ranar Watsawa : 2017/02/06
Bnagaren kasa da kasa, musulmi n kasar Amurka na shirin shigar da kara kan Donald Trump sakamakon matakan da yake dauka na cin zarafinsu da nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3481178 Ranar Watsawa : 2017/01/28
Bangaren kasa da kasa, Wasu alkalumma na gwamnatin kasar Italiya sun yi nuni da cewa, addinin muslunci shi ne addini na biyu da ke yaduwa a cikin kasar, domin kuwa fiye da kashi 34 cikin dari na 'yan kasashen waje da ke zaune a kasar musulmi ne.
Lambar Labari: 3481176 Ranar Watsawa : 2017/01/27
Bangaren kasa da kasa, Wuta ta tashi a cikin wani masallaci da ke cikin birnin Washington na kasar Amurka, inda dukkanin kaddarorin da ke cikin masallacin suka kone kurmus, duk kuwa da cewa musumi sun yi iamnin cewa da gangan ne aka saka wutar.
Lambar Labari: 3481137 Ranar Watsawa : 2017/01/15
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da gina ramuka 27 a karkashin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481087 Ranar Watsawa : 2016/12/31
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyn malam darikar Tijjaniya za su kawo ziyara a kasar Iran daga kasar Senegal karkashin jagiran Sheikh Ahmad Nyas.
Lambar Labari: 3481034 Ranar Watsawa : 2016/12/14
Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda musulmi a kasar Amurka suna kokawa kan yadda ake nuna musu kyama tare da yi musu barazana, inda a cikin da ya gabata ma wata 'yar sanda musulma ta fuskanci cin zarafi aNew York, wanda hakan yasa suke butar ganawa da Trump kan lamarin.
Lambar Labari: 3481030 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Birtaniya sun gudanar da jerin gwanon murnar maulidin manzon Allah (SAW) a birane daban-daban na kasar, da hakan ya hada da birnin London da Tottenham da ma wasu biranan.
Lambar Labari: 3481029 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amurka ya yi nuni da cewa kimanin kashi 82% na Amurka sun yi amannar cewa ana kuntata wa musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3481022 Ranar Watsawa : 2016/12/10
Bangaren kasa da kasa, manyan kamfanonin yanar gizo 8 daga cikin 9 na duniya sun yi gum da bakunansu kan shirin Donald Trump a kan musulmi .
Lambar Labari: 3481006 Ranar Watsawa : 2016/12/05
Bangaren kasa da kasa, daliban jami’a musulmi a birnin Dirbon na jahar Michigan ta kasar Amurka za su shirya gudanar da wani taron karawa juna sani da wayar da kai kan addinin mulsunci.
Lambar Labari: 3481000 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kenya ta sanar da shirinta na shiga kafar wando daya da makarantun da suke yada tsatsauran ra’ayin addini a gabashin kasar.
Lambar Labari: 3480998 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmi n kasar Canada ta shirya wani bayar da horo ga musulmi kan yadda za su fuskanci kyamar msuulmi da ake nunawa a kasar.
Lambar Labari: 3480988 Ranar Watsawa : 2016/11/30
Bangaren kasa da kasa, an sake saka kalaman da zababben shugaban kasar Amurka yay i a na neman a hana musulmi shiga Amurka da kuma krarsu daga kasar a shafinsa.
Lambar Labari: 3480928 Ranar Watsawa : 2016/11/11
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin addini ta kasar Turkiya za ta gina masallaci mafi girma a kasar Jibouti.
Lambar Labari: 3480926 Ranar Watsawa : 2016/11/10
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480924 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, an nada Sheikh Tahir Muhammad a matsayinsabon wakilin cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci ta duniya.
Lambar Labari: 3480912 Ranar Watsawa : 2016/11/06