Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi tamanin da tara.
Lambar Labari: 3480878 Ranar Watsawa : 2016/10/23
Malam Jafari A Lokacin Taron Bankwana:
Bangaren kasa da kasa, jakadan kasar Iran a lokacin da yake halartar taron bankwana da aka shirya masa, ya bayyana batun Quds a matsayin mafi muhimamnci ga musulmi .
Lambar Labari: 3480868 Ranar Watsawa : 2016/10/20
Bangaren kasa da kasa, Samaila Muhamamd Mara na Kebbi ya nuna damuwa kan halin da aka jefa yan uwa musulmi a Najeriya tare da bayyana hakan a matsayin zalunci.
Lambar Labari: 3480862 Ranar Watsawa : 2016/10/18
Bangaren kasa da kasaza, musulmi n kasar Afirka ta kudu sun fushinsu matuka dangane da kara kudin budiyya ta yi.
Lambar Labari: 3480859 Ranar Watsawa : 2016/10/17
Bangaren kasa da kasa, A taron shugabannin kungiyoyin musulmi a birnin Istanbul na Turkiya an jaddada cewa masallacin Aqsa mai alfarma yana fuskantar gagarumar barazana daga yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 3480837 Ranar Watsawa : 2016/10/08
Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin makonni biyu rak kan wani dan kasar da ya kone kur’ani.
Lambar Labari: 3480833 Ranar Watsawa : 2016/10/07
Bangaren kasa da kasa, sakamakon saka kudade masu tarin yawa da Saudiyya ke yi a kasar Tunisia hakan ya sanya wahabiyanci yana yaduwa a kasar matuka.
Lambar Labari: 3480817 Ranar Watsawa : 2016/10/02
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Buzusaki da hadin gwaiwa da cibiyar matasa a Girka za su gudanar da taro kan kyamar musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3480789 Ranar Watsawa : 2016/09/17
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na matasan musulmi kan aiki tare wajen yada zaman lafiya da yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3480717 Ranar Watsawa : 2016/08/16
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shiri na hada kan mabiya addinin kiristanci da muslunci ta hanyar yin amfani da kaloli a Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3480715 Ranar Watsawa : 2016/08/16
Bangaren kasa da kasa, jaridar Independent ta kasar Birtaniya ta buga wata makala da wani marubuci ya rubuta da ke kare addinin muslunci daga mas cin zarafinsa.
Lambar Labari: 3480711 Ranar Watsawa : 2016/08/15
Bangaren kasa da kasa, wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi .
Lambar Labari: 3480703 Ranar Watsawa : 2016/08/12
Bangaren kasa da kasa, wani musulmi n kasar Amurka daga jahar Machigan na shirin gudanar da wata tafiya zuwa jahohi 50 daga cikin jahohin kasa domin isar musu da sakon musulunci.
Lambar Labari: 3169190 Ranar Watsawa : 2015/04/18
Bangaren kasa da kasa, a cikin wannan mako an fara gudanar da gangami da jerin gwano a biranan kasar Faransa domin nuna adawa ga kungiyoyin da ke kyamar addinin muslunci.
Lambar Labari: 2996920 Ranar Watsawa : 2015/03/16
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakakusar suka da yin Allawadai dangane da harin ta’addancin da yahudawan sahyuniya suka kai a yammacin garin Bait Laham da ke cikin palastinu.
Lambar Labari: 2915455 Ranar Watsawa : 2015/03/01
Bangaren kasa da kasa, an bude wani sabon shafin yanar gizo a kasar Amurka wanda majalisar mabiya addinin muslunci a kasar ta dauki nauyin budewa domin yaki da akidar nan ta kyamar musulmi a kasar.
Lambar Labari: 1461399 Ranar Watsawa : 2014/10/18
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci sun kafa wata runduna domin kare kansu daga farmakin da mabiya addinin kirista suke kai wa a kansu tare da yi musu kisan gilla.
Lambar Labari: 1384484 Ranar Watsawa : 2014/03/08