iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci a Masar ta Azhar tare da kungiyar hadin kan kasashen msusulmi sun yi tir da Allah wadai da kisan musulmi da ake a jamhuiya Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482026    Ranar Watsawa : 2017/10/22

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin daliban jami’a a birnin Cambridge da ke cikin jahar Massachusetts a kasar Amurka, sun yi gangamin yin Allah wadai da matakan Trump na takura ma msulmi.
Lambar Labari: 3482013    Ranar Watsawa : 2017/10/18

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kiristanci da muslunci sun gudanar da zama a babbar majami’ar Winchester a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481970    Ranar Watsawa : 2017/10/05

Bangaren kasa da kasa, Masu binciken sun sanar da cewa mai yiyuwa ne a yau alhamis su shiga yankin Musulmi Rakhin da ke kasar Myanmar domin ganin halin da musulmi suke ciki daga kusa.
Lambar Labari: 3481944    Ranar Watsawa : 2017/09/28

Bangaren kasa da kasa, wani dab kasar Holland ya zama sakamakon jin kiran salla a kasar Turkiya a lokacin da yake yawon bude ido.
Lambar Labari: 3481943    Ranar Watsawa : 2017/09/28

Bangaren kasa da kasa, majami’ar mabiya addinin kirista a jahar Massachusetts da ke kasar Amurka za ta shirya wani zaman tattauna kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481925    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wata tattaunawa da za ta hada mabiya addinai a kasar Canada.
Lambar Labari: 3481923    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, shafukan yanar izo na kungiyoyin musulmi 42 a kasar Aurka suka kalubalaci shugaan kasar Donald Trump kan dokarsa ta nuna wariya ga musulmi .
Lambar Labari: 3481911    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, yahudawa kimanin dubu uku ne suka kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim da ke garin Alhalil a Palastinu tare da keta alfarmar wannan masallaci mai alfarma.
Lambar Labari: 3481910    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin buda na Tebet Dalai lama ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da kisan da ake yi wa msuulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481885    Ranar Watsawa : 2017/09/11

Bangaren kasa da kasa, jaridar Times ta bayar da rahoto dangane da halin musulmi n kasar Afirka ta tsakiya suke ciki inda suke fuskantar kisan kiyashi daga kiristoci.
Lambar Labari: 3481870    Ranar Watsawa : 2017/09/06

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron gwamnatin Myanmar tare da 'yan addinin buda suna ci gaba da yin kisan kiyashi a kan musulmi 'yan kabilar rohingya.
Lambar Labari: 3481868    Ranar Watsawa : 2017/09/05

Bangaren kasa da kasa, haramtyacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da mika wa gwamnatin Myanmar makamai domin ci gaba da kisan msuulmi da take yi.
Lambar Labari: 3481865    Ranar Watsawa : 2017/09/04

Bangaren kasa da kasa, mashawarci kuma na hannun damar shugaban kasar Faransa musulmi ne.
Lambar Labari: 3481861    Ranar Watsawa : 2017/09/03

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani da ke yin tir da Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481847    Ranar Watsawa : 2017/08/30

Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika ya yi kira da a kare hakkokin musulmi 'yan kabilar rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3481842    Ranar Watsawa : 2017/08/28

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Canada sun sanar da rufe wata makaranta ta msuulmi a birnin Toronto babban birnin jahar Ontario.
Lambar Labari: 3481827    Ranar Watsawa : 2017/08/24

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Birtaniya sun fara farautar wasu mutane 40 Mambobi a kungiyar Neo-Nazi.
Lambar Labari: 3481798    Ranar Watsawa : 2017/08/14

Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar musulmi a Najeriya ta fitar da bayanin yin Allah wadai a kan kaddamar da hari a kan wata majami'ar mabiya addinin kirista a jahar Anambara.
Lambar Labari: 3481774    Ranar Watsawa : 2017/08/07