Bangaren kasa da kasa, kasar Iran ta dauki nauyin shiryawa musulmi n kasar Rasha wani buda baki a birnin Moscow fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482745 Ranar Watsawa : 2018/06/10
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmi n birnin Chicago ta shirya taron buda baki.
Lambar Labari: 3482723 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, cibiyar yada al'adun muslunci ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai kan masallacin Imam Hussain (AS) a garin Durban na Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3482651 Ranar Watsawa : 2018/05/12
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump yaki neman uzuri dangane da kalaman kin jinin musulmi da ya yi a lokacin yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3482622 Ranar Watsawa : 2018/05/01
Bangaren kasa da kasa, Dr. Ahmad Tayyid shugaban cibiyar Azhar a lokacuin da yake ganawa da shugaban Indonesia ya bayyana cewa yada sasauci tsakanin musulmi shi ne hanyar warware matsalolinsu.
Lambar Labari: 3482618 Ranar Watsawa : 2018/04/30
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar Azahar ta mayar da kakkausan martani a kan kiran da wasu fitattun Faransawa su 300 suka yi na a cire wasu ayoyi daga cikin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482612 Ranar Watsawa : 2018/04/28
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Sri Lanka na cewa wasu 'yan addinin Buda sun kaddamar da farmaki kan daya daga cikin masallatan musulmi a yankin Digana, inda suka kona masallacin da kuma lalata kaddarorin da ke cikinsa.
Lambar Labari: 3482509 Ranar Watsawa : 2018/03/25
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu daga kasar Rasha suna halartar gasar kur'ani da cibiyar Azhar ta shirya a Masar.
Lambar Labari: 3482489 Ranar Watsawa : 2018/03/19
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
Lambar Labari: 3482473 Ranar Watsawa : 2018/03/14
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya bayyana zarge-zargen da Masar da Saudiyya suka yi wa Iran da cewa hankoron haifar da gaba a tsakanin Kasashen musulmi ba maslaha ce gare su ba.
Lambar Labari: 3482459 Ranar Watsawa : 2018/03/07
Musulmin birnin Chattanooga na jahar Tennessee a kasar Amurka suna gudanar da wani kamfe na wayar da kan Amurkawa kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482445 Ranar Watsawa : 2018/03/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta yi kira da a kae rayukan fararen hula a kasar Myanmar a yankin Kachin da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482432 Ranar Watsawa : 2018/02/26
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Amurka suna yin amfani da wani tsari ta hanyar yanar gizo wajen yin leken asiri a kan musulmi .
Lambar Labari: 3482377 Ranar Watsawa : 2018/02/08
Bangaren kasa da kasa, mabiya adinin muslunci mazauna birnin birnin Madrid na kasar Spain za su gudanar da shirin bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482371 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, makon farko na watan Fabrairu na amatsayin makon da mabiya addinai ke haduwa domin kara samun fahimtar juna.
Lambar Labari: 3482365 Ranar Watsawa : 2018/02/04
Bangaren kasa da kasa, musulmi n birnin Milton Keynes na kasar Birtaniya suna gayyatar kowa masallacinsu domin samun bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482355 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kasha mutane 6 a wani harin kunar bakin wake a kauyen Hyambula da ke cikin jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482343 Ranar Watsawa : 2018/01/28
Bangaren kasa da kasa, muuslmi na farko daga yankin Hilsea na gundumar Portsmouth a kasar Ingila ya shiga aikin soji a rundunar sama ta kasar.
Lambar Labari: 3482334 Ranar Watsawa : 2018/01/25
Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Australiaa cikin shekarun baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3482324 Ranar Watsawa : 2018/01/22
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirye-shirye domin ranar hijabi ta duniya kasa da makonni biyu masu zuwa.
Lambar Labari: 3482321 Ranar Watsawa : 2018/01/21