musulmi - Shafi 33

IQNA

Wasu gungun mabiya addinin kirista sun halarci taron buda baki tare da musulmi a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3483681   Ranar Watsawa : 2019/05/28

Bangaren kasa da kasa, musulmia kasar Afrika ta kudu sun suka kan matakin hana saka hijabia wata makaranta.
Lambar Labari: 3483651   Ranar Watsawa : 2019/05/18

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar New Zealand ba su amince ad shirya wani fim da zai nuna yadda aka kai hari kan masallacinsu ba.
Lambar Labari: 3483648   Ranar Watsawa : 2019/05/17

Babban baje kolin kasa da kasa na kur’ani na ci gaba da gudana inda aka nuna kur'ani daga Tunisia mai shekaru 247.
Lambar Labari: 3483645   Ranar Watsawa : 2019/05/16

Kungiyoyi masu tsananin kiyayya da addinin musulunci a kasar Amurka, sun samu taimakon da ya kai dala miliyan 125 a tsakanin shekarun 2014 zuwa 2016.
Lambar Labari: 3483624   Ranar Watsawa : 2019/05/09

Gwamnatin kasar Sin tana daukar matakai na takura musulmi tare da tauye hakkokinsu na addini musamman a lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3483615   Ranar Watsawa : 2019/05/07

Lambar Labari: 3483525   Ranar Watsawa : 2019/04/06

A yau Juma'a an gudanar da taron tunawa da musulmin da suka yi shahada makonni biyu da suka gabata a kasar.
Lambar Labari: 3483505   Ranar Watsawa : 2019/03/29

Ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif ya wallafawannan batun ne a shafinsa na Twitter sannan ya kara da cewa; Amurka ce ummul haba’isin duk wani rashin zaman lafiya a cikin yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3483483   Ranar Watsawa : 2019/03/23

An gudanar da wani zaman taro mai taken matsayin mata a cikin adddinin musulunci a kasar Burkina Faso.
Lambar Labari: 3483470   Ranar Watsawa : 2019/03/18

Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya zargi kasashen yammacin turai da yada kiyayya ga musulmi ta hanyar siyasarsu.
Lambar Labari: 3483464   Ranar Watsawa : 2019/03/16

Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran bahram Qasemi ya bayyana cewa kasar Iran tana yin Allawadai da kakausar murya kan harin da aka kaiwa musulmi a Newzealand.
Lambar Labari: 3483462   Ranar Watsawa : 2019/03/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar china ta lakafa kamarori a yankin da musulmi suke da zama domin sanya ido a kansu da kuma harkokinsu.
Lambar Labari: 3483393   Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa sa da kasa, dubban mutane sun tsere daga hare-haren ta’addancin kungiyar Boko Haram daga Najeriya zuwa Kamaru.
Lambar Labari: 3483341   Ranar Watsawa : 2019/01/31

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmi ta Az-zahraa Islamic Centre da ke birnin Richmond na kasar Canada, za ta gudanar da wani shiri bayyanawa mabiya addinai yadda ake ibada a muslunci.
Lambar Labari: 3483314   Ranar Watsawa : 2019/01/15

Mahjalisar dokokin kasar India ta amince da wani daftarin kudiri da ke nuna wariya ga musulmi da aka gabatar mata.
Lambar Labari: 3483300   Ranar Watsawa : 2019/01/09

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kirista  akasar Masar sun nuna cikakken goyon bayansu ga shirin gwamnatin kasar na karfafa alaka da kyakkyawar zamantakewa tsakanin dukkanin al’ummar Masar.
Lambar Labari: 3483269   Ranar Watsawa : 2018/12/31

Musulmin kasar Birtaniya sun shiga cikin sahun masu taimaka ma marassa galihu a kasar a lokacin gudanar da bukukuwan kirsimati a kasar, wadda mafi yawan al'ummarta mabiya addinin kirista ne.
Lambar Labari: 3483249   Ranar Watsawa : 2018/12/24

Rundunar sojojin kasar Myanmar ta sanar da dakatar da bude wuta kan yankunan musulmin Rohingya har tsawon watanni hudu masu zuwa.
Lambar Labari: 3483241   Ranar Watsawa : 2018/12/22

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar China ta bayyana musulmin Uyghur a matsayin babbar barazana a gare ta, inda take danganta su da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483238   Ranar Watsawa : 2018/12/21