Bangaren kasa da kasa, an kafa wani kwamiti na masana da ‘yan siyasa a kasar Jamus domin kalubalantar nuna wariya da kyama ga musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483761 Ranar Watsawa : 2019/06/21
Bangaren kasa da kasa, dubban Falasinawa ne suka gudanar da gangamia cikin sansanonin su da ke kasashe makwabta domin nuna rashin aminewa da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483760 Ranar Watsawa : 2019/06/21
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa za su kai karar Amuka a gaban majalisar dinkin duniya kan shisshigin da ta yi a cikin kasar Iran.
Lambar Labari: 3483759 Ranar Watsawa : 2019/06/21
Bangaren kasa da kasa, an bude sabbin makarantun kur’ani mai sarki guda 38 a fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3483758 Ranar Watsawa : 2019/06/21
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar pain sun samu nasarar cafke gungun wasu 'yan ta'adda na kasar Syria a cikin kasarsu.
Lambar Labari: 3483757 Ranar Watsawa : 2019/06/20
Rundunar kare juyin juya halin musulunci ta Iran ta yi karin haske kan batun harbo jirgin Amurka maras matuki na leken asiri.
Lambar Labari: 3483756 Ranar Watsawa : 2019/06/20
Kakakin ma'aikatar harakokin kasashen wajen Iran ya sanar da cewa kwamitin hadin gwiwa na kasashen da suka sanya hannu kan yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran zai gudanar da taronsa a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3483755 Ranar Watsawa : 2019/06/20
Bangaren kasa da kasa, an harba wani makami ma linzamia kusa da wani kamfanin na Amurka a garin Basara na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483753 Ranar Watsawa : 2019/06/19
Bangaren kasa da kasa, Masar ta yi kakkausar kan batun neman a gudanar da sahihin bincike kan mutuwar Muhammad Morsi.
Lambar Labari: 3483752 Ranar Watsawa : 2019/06/19
Bangaren kasa da kasa, wani binciken majalisar dinkin duniya ya gano cewa yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar yana da hannu dumu-dumu a kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483751 Ranar Watsawa : 2019/06/19
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malamai ta kasa da kasa ta dora alhakin mutuwar Mursi a kan Al-sisi da Saudiyya da kuma hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483750 Ranar Watsawa : 2019/06/18
Bangaren siyasa, Hojjatol Islam Rauhani shugaban kasar Iran, ya bayyan acewa kasar za ta yi nasara a kan makiya masu shirya mata makirci a fadin duniya.
Lambar Labari: 3483749 Ranar Watsawa : 2019/06/18
Masana da dama a kasar Jordan sun gargadi gwamnatin kasar kan halartar taron da Amurka da Isra’ila suka shirya gudanarwa a kasar Bahrain
Lambar Labari: 3483748 Ranar Watsawa : 2019/06/17
Fadar white house a Amurka ta sanar da cewa, mai yiwuwa a jinkirata shirin nan na yarjejeniyar karni zuwa wani lokaci a nan gaba.
Lambar Labari: 3483747 Ranar Watsawa : 2019/06/17
Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa, akalla mutane 30 sakamakon tayar da wasu bama-bamai.
Lambar Labari: 3483746 Ranar Watsawa : 2019/06/17
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Sudan na cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon farmakin sojoji a cikin 'yan kwanakin nan ya haura zuwa 128.
Lambar Labari: 3483744 Ranar Watsawa : 2019/06/16
Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.
Lambar Labari: 3483743 Ranar Watsawa : 2019/06/16
Shugaban Majalisar dokokin Iran ya ce Hukumomin Amurka sun shiga sarkakiyar Siyasa da ta zubar musu da mutunci inda suke sakin kalamai ba tare da sun auna su ba.
Lambar Labari: 3483742 Ranar Watsawa : 2019/06/16
Bangaren kasa da kasa, a yau aka bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.
Lambar Labari: 3483741 Ranar Watsawa : 2019/06/15
A Sudan an tuhumi hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al’bashir da laifukan cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3483740 Ranar Watsawa : 2019/06/15