Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ba za ta iya kaddamar da yaki kan kasar Iran ba saboda dalilai da dama.
Lambar Labari: 3483856 Ranar Watsawa : 2019/07/19
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin 'yan jam'iyyar Labour a Birtaniya sun zargi Jeremy Corbyn da yada kiyayya ga yahudawa.
Lambar Labari: 3483855 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Bangaren kasa da kasa, kotun Kaduna ta sake dage sauraren shari'ar sheikh Ibrahim Zakzaky da aka gudanar a yau a birnin.
Lambar Labari: 3483854 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, Iran za ta yi tsayin daka a kan yakin tattalin arzikin da aka kaddamar a kanta.
Lambar Labari: 3483853 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Jami’i mai wakiltar tarayyar Afirka a tattaunawa tsakanin fararen hula da sojojin Sudan ya bayyana cewa ya gana da wakilin sojoji na Sudan a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483851 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Babban lauya a Najeriya mai kare Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi kira ga gwamnati kan ta saki malamin domin aiwatar da umarnin kotu.
Lambar Labari: 3483850 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Kenya sun nuna damuwa kan matakan da jami'an hukumar kula da fice ta kasar ke dauka kansu a lokacin hajji.
Lambar Labari: 3483849 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Bangaren kasa da kasa, Rahotanni sun tabbatar da cewa daga farkon shekara ta 2019 ya zuwa Isra’ila ta kame falastinawa 2800.
Lambar Labari: 3483848 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Dan takarar neman kujerar Firaim ministan kasar Britania ya bayyana kiyayyarsa ga addinin musulunci a wata hira da ta hada shi da jiridar Guardina ta kasar Britania.
Lambar Labari: 3483847 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Bangaren kasa da kasa, ‘yan majalisar dokokin Amurka mata hudu ad Trump ya ci wa zarafi sun mayar masa da martani.
Lambar Labari: 3483846 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Bangaren kasa da kasa, gamayyar kungiyoyin ‘yan jarida ta kasar Jordan ta yi kira da a ladabtar da tashar talabijin da ta tozarta mahardata kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3483845 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a a kasar afrika ta kudu sun shirya taro da ya hada musulmi da kiristoci.
Lambar Labari: 3483844 Ranar Watsawa : 2019/07/15
Kungiyar kasashen musulmi ta kirayi zaman taro na gaggawa dangane da irin sabbin matakan Isra’ila take dauka a cikin kwanakin nan.
Lambar Labari: 3483843 Ranar Watsawa : 2019/07/15
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmama mahardata kur’ani mai tarki su 225 a kasar Tunsia.
Lambar Labari: 3483842 Ranar Watsawa : 2019/07/15
Bangaren kasa da kasa, dan sheikh Ibrahim Zakzaky ya fitar da wani bayani dangane da yanayin da mahaifinsa yake ciki da kuma fatan sakinsa nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 3483839 Ranar Watsawa : 2019/07/14
Wani mai fafutuka a kasar Afrika ta kudu ya bayyana shirin saudiyya na gudanar da babban taron rawa da cewa cin zarafin muslucni da musulmi ne.
Lambar Labari: 3483838 Ranar Watsawa : 2019/07/14
Rahoton majlaisar dinkin duniya ya yi ishara da cewa Isra’ila na shirin hade yankunan gabar yamma da kogin Jordan da yankunan da ta mamaye.
Lambar Labari: 3483837 Ranar Watsawa : 2019/07/14
bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kakkausar suka kan 'yan majalisar dokokin kasar ta Amurka musulmi Ilhan Umar da kuma Rashida Tlaib.
Lambar Labari: 3483836 Ranar Watsawa : 2019/07/13
Bangaren kasa da kasa, kasashe 35 na gyon bayan irin matakan cin zarafin musulmi da gwamnatin China take dauka daga cikin kuwa har da wasu kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3483835 Ranar Watsawa : 2019/07/13
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka bude bababn masallacin Azahar da ke cikin babban ginin cibiyar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483834 Ranar Watsawa : 2019/07/13