Bangaren kasa da kasa, a yau Juma’a aka bude masallaci na farko a babban birnin Athen na kasar Girka
Lambar Labari: 3483719 Ranar Watsawa : 2019/06/07
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yay i kira da a rika koyar da yara karatun littafan Linjila da kur’ani da kuma Attaura.
Lambar Labari: 3483718 Ranar Watsawa : 2019/06/07
Kungiyar tarayyar Afrika AU ta kori kasar Sudan daga kungiyar har zuwa lokacinda za’a dawo tsarin democradiyya a kasar.
Lambar Labari: 3483717 Ranar Watsawa : 2019/06/07
Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sak rage fadin ruwan da falastinawa suke gudanar da sana’ar kamun kifi a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483716 Ranar Watsawa : 2019/06/06
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani fim kan tarihin musulmin kasar Afirka ta tashar talabijin ta Qfogh.
Lambar Labari: 3483715 Ranar Watsawa : 2019/06/06
Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadana suke da sha'awar shiga gasar kur'ni ta kasa baki daya a Masar.
Lambar Labari: 3483714 Ranar Watsawa : 2019/06/06
Rahotanni daga kasar Sudan na cewa adadin mutanen da aka kashe daga cikin masu gudanar da gangami a cikin kwanki uku ya kai 60.
Lambar Labari: 3483713 Ranar Watsawa : 2019/06/05
An gudanar da sallar idi mafi girma a nahiyar turai baki daya wadda musulmi fiye da dubu 100 suka halarta a garin Birmingham da ke kasar Ingila.
Lambar Labari: 3483712 Ranar Watsawa : 2019/06/05
Shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakonni zuwa ga shugabannin kasashe daban-daban na musulmi, domin taya su murnar salla, da kuma yi musu fata alhairi da dukkanin al’ummomin kasashensu.
Lambar Labari: 3483711 Ranar Watsawa : 2019/06/05
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a Moscow.
Lambar Labari: 3483710 Ranar Watsawa : 2019/06/04
Bangaren kasa da kasa, kwamitin manyan lokitocin kasar Sudan ya bayar da bayanin cewa an jefa gawawwakin wasu daga cikin masu zaman dirshan a cikin kogi.
Lambar Labari: 3483709 Ranar Watsawa : 2019/06/04
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro a birnin London mai taken mahangar Imam Khomeini (RA) kan matsayin hankali a rayuwar mutum.
Lambar Labari: 3483708 Ranar Watsawa : 2019/06/04
Manzon Allah (SAWA) yana cewa: “Ku kayata tarukan idinku da kabbara”.
Kanzul Ummal: Hasisi na: 24094
Lambar Labari: 3483707 Ranar Watsawa : 2019/06/04
'Yan siyasa da kungiyoyin gwagwarmaya na kasashen Larabawa sun gudanar da taron kin amincewa da yarjejjeniyar Karni a Beirut.
Lambar Labari: 3483706 Ranar Watsawa : 2019/06/03
Babbar cibiyar kula da ayyukan ilimin taurari ta kasar Masar ta sanar da cewa, gobe Litinin ne daya ga watan Shawwal.
Lambar Labari: 3483704 Ranar Watsawa : 2019/06/03
Sarkin musulmi Alh. Muhammadu sa’adu Abubabakr ya kirayi al’ummar msuulmi a Najeriya das u fara dubar watan shawwal daga yammacin yau Litinin.
Lambar Labari: 3483703 Ranar Watsawa : 2019/06/03
Bangaren gungun daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masallacin aqsa tare da lakada wa masu itikafi duka.
Lambar Labari: 3483702 Ranar Watsawa : 2019/06/02
Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya yi buda baki tare da musulmi a babban masallacin birnin Nairobi a daren jiya.
Lambar Labari: 3483701 Ranar Watsawa : 2019/06/02
Bangaren kasa da kasa, kwamitin masalacin annabi (SAW) da ke Madina zai dauki nauyin buda bakin musulmi rabin miliyan.
Lambar Labari: 3483700 Ranar Watsawa : 2019/06/02
Bangaren kasa da kasa, taron kasashen musulmi ya mayar da hankali kan batun Palestine da kuma wajabcin taimaka ma Falastinawa domin kafa kasarsu mai gishin kanta.
Lambar Labari: 3483699 Ranar Watsawa : 2019/06/01