Daruruwan Irakawa a cikin fushi sun gudanar da zanga-zanga da kuma yin gangami a gaban ofishin jakadancin kasar Bahrain da ke birnin Bagadaza domin nuna rashin amincewarsu da taron Manama.
Lambar Labari: 3483783 Ranar Watsawa : 2019/06/28
Bangaren kasa da kasa, A daren sojojin Isra’ila sun harbe wani matashi bafalatine har lahira a unguwar Al-isawiyyah da ke gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3483782 Ranar Watsawa : 2019/06/28
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta dauki nauyin harin ta’addancin da aka kai jiya a birnin Tunis na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483781 Ranar Watsawa : 2019/06/28
Kasar Oman ta sanar da cewa ta kudiri aniyar bude ofishin jakadanci a Palestine domin jaddada goyon bayanta ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3483780 Ranar Watsawa : 2019/06/28
Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmi masu kare hakkokin bil adama ta fara gudanar da zaman taronta na shekara-shekara.
Lambar Labari: 3483779 Ranar Watsawa : 2019/06/27
Kungiyar gamayyar kungiyoyin kwatar ‘yancin falastinawa ta PLO ta fitar da bayani da ke bayyana matsayinta kan taron birnin Manama na Bahrain a kan Palestine.
Lambar Labari: 3483778 Ranar Watsawa : 2019/06/27
Babbar jami’ar majalisar dinkin duniya mai bincike kan kisan Khashoggi ta kara tabbatar da cewa gidan sarautar Saudiyya na da hannu a cikin wannan kisan gilla.
Lambar Labari: 3483777 Ranar Watsawa : 2019/06/27
Bangaren kasa da kasa, Misam Yahya Muhammad 'yar shekaru 6 ita ce yarinya mafi karancin shekaru da ta hardae kur'ani a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483775 Ranar Watsawa : 2019/06/26
Kungiyoyi da cibiyoyi guda 75 a kasashe daban-daban na nahiyar turai sun fitar da bayani na hadin gwiwa da ke yin tir da Allawadai da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483774 Ranar Watsawa : 2019/06/26
Jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya ne bayyana hakaa yau Laraba, yana maikara da cewa; Abin da Amukra take nufi shi ne kwance raba Iran da duk wasu makamai da take da su.
Lambar Labari: 3483773 Ranar Watsawa : 2019/06/26
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce warware matsalolin tattalin arziki na Falastinawa ba shi ne zai kawo karshen matsalar da ke tsakaninsu da Isra'ila ba.
Lambar Labari: 3483772 Ranar Watsawa : 2019/06/25
Bangaren kasa da kasa, mai bayar da fatawa na kasar Zimbabwe ya jaddada wajabcin kafafa hadin kai tsakanin al'ummar musulmi an kasar Zimbabawe.
Lambar Labari: 3483771 Ranar Watsawa : 2019/06/25
Bangaren kasa da kasa, Harkar muslunci a Najeriya ta jadda kira kan a saki Sheikh Zakzaky tare da mai dakinsa da ake tsare da su fiye da shekaru uku a kasar.
Lambar Labari: 3483770 Ranar Watsawa : 2019/06/25
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malai ta duniya ta yi watsi da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483768 Ranar Watsawa : 2019/06/24
Bangaren siyasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya karyata da'awar da Amurka ke yi na cewa ta kai hari kan tsarin makaman kariya na Iran a yanar gizo.
Lambar Labari: 3483767 Ranar Watsawa : 2019/06/24
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkokin musulmi a Najeriya ta bukaci da a kare hakkokin musulmi a jami’oi.
Lambar Labari: 3483766 Ranar Watsawa : 2019/06/23
Al'ummar Bahren sun yi Allah wadai da taron kin jinin al'ummar Palastinu da ake shirin gudanarwa a Manama fadar milkin kasar Bahrain
Lambar Labari: 3483765 Ranar Watsawa : 2019/06/23
Bangaren kasa da kasa, an mayar da dadadden kwafin kur’ani da aka tarjama zuwa babban dakin ajiye kayan tarihi na birnin Wellington a New Zealand.
Lambar Labari: 3483764 Ranar Watsawa : 2019/06/23
Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya jaddada wajabcin tattaunawa da kuma yin mu'amala da musulmi.
Lambar Labari: 3483763 Ranar Watsawa : 2019/06/22
Bangaren kasa kasa, 'yan siyasa da farar hula sun amince da shawarwarin da Habasha ta gabatar dangane da kafa gwamnatin rikon kwarya a kasar.
Lambar Labari: 3483762 Ranar Watsawa : 2019/06/22