Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano a kasar Afrika da ta kudu domin kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
                Lambar Labari: 3483881               Ranar Watsawa            : 2019/07/26
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta yi Allawadai da kakausar murya kan rusa gidajen Falastinawa da Isra’ila ke yi.
                Lambar Labari: 3483880               Ranar Watsawa            : 2019/07/25
            
                        
        
        Bangaren kasa da asa, shugaban Aurka Donald Trump ya yi watsi da kiran 'yan majalisa na neman dakatarr da sayarwa Saudiyya da makamai.
                Lambar Labari: 3483879               Ranar Watsawa            : 2019/07/25
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an gabatar da wani shiri a tashar radiyo ta Sautin Afrika kan aikin hajji a birnin Kampala na kasar Uganda.
                Lambar Labari: 3483878               Ranar Watsawa            : 2019/07/25
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane 500 sun muslunta a wani kauyea  cikin kasar Ghana.
                Lambar Labari: 3483877               Ranar Watsawa            : 2019/07/24
            
                        
        
        Babbar jami’ar majalisar duniya kan rikicin Myanmar ta bayyana cewa; yanayin da ‘yan kabilar Rohingya suke ciki bai dace da komawarsu Myanmar ba.
                Lambar Labari: 3483876               Ranar Watsawa            : 2019/07/24
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Hizbullah ta bayyana rusa gidajen Falastinawa da Isar’ila ke yi a matsayin laifukan yaki.
                Lambar Labari: 3483875               Ranar Watsawa            : 2019/07/24
            
                        
        
        Bangaren siyasa, Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana cewa gwamnatinsa bata taba yin watsa ba wajen yin amfani da duk wata irin dama ta tattaunawa ba, kuma ba taza yin fashi ba ga hakan.
                Lambar Labari: 3483873               Ranar Watsawa            : 2019/07/24
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta fara aiwatar da shirinta na rusa gidajen falastina a kauyen Sur Baher da ke kusa da birnin Quds.
                Lambar Labari: 3483872               Ranar Watsawa            : 2019/07/23
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Hassan Rauhani ya bayyana alaka tsakanin kasashen Iran da Iraki da cewa alaka ce ta tarihi.
                Lambar Labari: 3483871               Ranar Watsawa            : 2019/07/23
            
                        
        
        Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, suna yin kira ga gwamnatin Najeriya kan ta bayar da dama domin sama ma sheikh Ibrahim magani a asibitocin da suka dace.
                Lambar Labari: 3483870               Ranar Watsawa            : 2019/07/23
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an fara gyaran wani kwafin kur'ani mai tsarki mai shekaru 455 a kasar Turkiya.
                Lambar Labari: 3483869               Ranar Watsawa            : 2019/07/22
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun yi amfani da harsasan bindiga  akan masu gudanar da jerin gwano na kira da a sai Sheikh Zakzakya  Abuja.
                Lambar Labari: 3483868               Ranar Watsawa            : 2019/07/22
            
                        
        
        Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyi Ali Khamenei jagoran juyin juya halin musulunci a Iran, a  lokacin da yake ganawa daw ata tawaga ta kungiyar Hamas a yau ya bayyana cewa, batun falastine shi ne batu da yake gaban dukkanin musulmi a  duniya.
                Lambar Labari: 3483867               Ranar Watsawa            : 2019/07/22
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Masar ta sanar da 'yan kasar cewa kada su yi amfani da visar da ake samu ta yanar gizo domin zuwa aikin hajji.
                Lambar Labari: 3483866               Ranar Watsawa            : 2019/07/21
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, jakadan Isra'ila a a Amurka ya ce za a bayar da visa ta ziyara ga Ilhan Omar da Rashida Tlaib.
                Lambar Labari: 3483865               Ranar Watsawa            : 2019/07/21
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, wani alkali  jihar Cuebec a kasar Canada ya nuna goyon bayansa ga dokar da ta hana mata saka lullubia  jihar.
                Lambar Labari: 3483862               Ranar Watsawa            : 2019/07/21
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Amurka ta yabawa gwamnatin kasar Argentina kan saka kungiyar Hizbullaha  cikin kungiyoyin 'yan ta'adda.
                Lambar Labari: 3483860               Ranar Watsawa            : 2019/07/20
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun rufe wata cibiyar muslucni bisa zarginta da alaka da ayyukan ta'addanci.
                Lambar Labari: 3483859               Ranar Watsawa            : 2019/07/20
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Mark Lowcock babban jami’in majalisar dinkin duniya kan harkokin agaji ya caccaki Saudiyya da UAE kan batun Yemen.
                Lambar Labari: 3483858               Ranar Watsawa            : 2019/07/19