Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da irin mawiyacin halin da dubban kanan yara suke ciki yan kabilar Rohingya a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483833 Ranar Watsawa : 2019/07/12
Bangare kasa da kasa, sojojin da ke mulki a Sudan sun sanar da dakile wani yunkirin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3483832 Ranar Watsawa : 2019/07/12
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kungiyoyin musulmi da masu kare hakkokin addinai sun shigar da kara kan nuna kyama gga addinin muslunci a Canada.
Lambar Labari: 3483831 Ranar Watsawa : 2019/07/12
Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa, ba za su taba fitar da yahudawa daga yankunan Falastinawa da ke gabar yamma da Kogin Jordan ba.
Lambar Labari: 3483830 Ranar Watsawa : 2019/07/11
A yau Alhamis za a gudanar da wani gangami a birnin Istanbul na kasar Turkiya, domin yin kira ga gwamnatin Najeriya kan saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3483829 Ranar Watsawa : 2019/07/11
shugaba Rouhani na kasar Iran ya ce jamhoriyar musulinci ta Iran za ta ci gaba da barin kofofin Diflomasiya da tattaunawarta a bude.
Lambar Labari: 3483828 Ranar Watsawa : 2019/07/11
Shahararriyar mawakiyar kasar Amurka wadda ta samu goron gayyata daga masarautar Saudiyya domin halartar taron rawa a Jidda ta janye shirinta na halartar taron.
Lambar Labari: 3483827 Ranar Watsawa : 2019/07/10
Bangaren kasa da kasa, wani mutum da ba a san ko wane ne bay a keta alkur’ani mai tsarki a wani masallaci a Kuwait.
Lambar Labari: 3483826 Ranar Watsawa : 2019/07/10
Jami’an majalisar dinkin duniya mai bincike kan kisan Khashoggi, ta bayyana takaici danagane da yadda duniya ta nuna halin ko in kula dangane da kisan.
Lambar Labari: 3483825 Ranar Watsawa : 2019/07/10
Shugaban majalisar dokokin Lebanon Nabih Birri ya bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba wa wasu daga cikin ‘yan majalisar Lebanon na Hizbullah da cewa tozarta al’ummar Lebanon ne.
Lambar Labari: 3483824 Ranar Watsawa : 2019/07/10
Jami’an tsaron Isra’ila sun kame falastinwa 25 a yammacin jiya a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483823 Ranar Watsawa : 2019/07/09
Gamayyar kungiyoyin kwadgo ta kasar Tunisia ta gudanar da wani babban jerin gwanoa birnin Tunis, domin tir da Allawadai da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483822 Ranar Watsawa : 2019/07/09
Daruruwan jama'a ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga Sheikh Ibrahim Zakzaky a birnin London an kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483821 Ranar Watsawa : 2019/07/09
Bangaren kasa da kasa, Wasu ‘yan kasar China masu fafutuka sun zargi gwamnatin kasar da kara tsananta matakan da take dauka a kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483820 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darika Katolika Paparoma Francis ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kan bakin haure a Libya.
Lambar Labari: 3483819 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin jihar Cuebec a Canada ta kafa sharadin cire hijabi a kan Malala Yusufzay.
Lambar Labari: 3483818 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Jikan Nelson Mandela ya caccaki gwamnatin yahudawan Isra’ila kan mulkin wariya a kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483815 Ranar Watsawa : 2019/07/07
Bangaren kasa da kasa, wani kamfanin abinci a kasar Rasha zai aike da abincin halal zuwa sararin samaniya.
Lambar Labari: 3483814 Ranar Watsawa : 2019/07/07
An gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru 37 da sace jami’an diflomasiyyar kasar Iran a kasar a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3483813 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro na kasa da kasa a birnin Dakar na kasar Senegal dangane da mahangar musulunci a kan lamurra zamantakewar dan adam.
Lambar Labari: 3483811 Ranar Watsawa : 2019/07/06