Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana ranar Quds ta wanann shekara da cewa rana ta kalubalantar yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483675 Ranar Watsawa : 2019/05/26
Bangaren kasa da kasa, kungiyar jin kai ta kasar Turkiya ta raba abinci ga mabkata a kasar Gambia domin taimaka musu a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3483674 Ranar Watsawa : 2019/05/25
Bangaren kasa da kasa, a ranar laraba mai zuwa za a gudanar da zaman taro mai take kare hakkokin al'ummar palastinu, wanda zai gudana a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483673 Ranar Watsawa : 2019/05/25
Bangaren kasa da kasa, jaridar Peoples Daily a Najeriya ta buga wata makala dangane da ranar quds ta duniya.
Lambar Labari: 3483672 Ranar Watsawa : 2019/05/25
Bangaren kasa da kasa, an girmama yara 200 dukkaninsu mahardata ur'ani mai sarkia lardin Alminya da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483671 Ranar Watsawa : 2019/05/25
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci da a kawo karshen rikicin kasar Libya cikin gaggawa ba tare da bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3483670 Ranar Watsawa : 2019/05/24
Bangaren kasa da kasa, hukumar Hizba mau kula da hakokin addini a jihar Kano ta kafa dokar hana cin a bainar jama'a a cikin fadin jihar Kano.
Lambar Labari: 3483669 Ranar Watsawa : 2019/05/24
Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame kananan yara falastinawa 4 ba da wani lafi ba.
Lambar Labari: 3483668 Ranar Watsawa : 2019/05/23
Bangaren kasa da kasa, Karim Mansuri fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki ya gabatar da karatu a Husainiyar mutanen Lebanon a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483667 Ranar Watsawa : 2019/05/23
Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da rusa tashoshin 'yan ta'adda a garin Al'arish tare da hallaka 16 daga cikinsu.
Lambar Labari: 3483666 Ranar Watsawa : 2019/05/22
Wasu gungun yahudawa masana da kuma masu bincike sun nuan goyon bayansu ga kungiyoyin da ke yin kira da a haramta kayan Isra’ila.
Lambar Labari: 3483665 Ranar Watsawa : 2019/05/22
Babban manzon majalisar dinkind uniya a kasar Libya ya yi gargadin cewa, ci gaba da rikcii a kasar Libya, ka iya kai kasar zuwa ga tarwatsewa baki daya.
Lambar Labari: 3483664 Ranar Watsawa : 2019/05/22
Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar kasa da kasa ta yaki da tsatsauran ra’ayin addini a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483663 Ranar Watsawa : 2019/05/21
Bangaren kasa da kasa, an bude bababr gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya mai take gasar sarki Muhammad na shida a birnin Ribat na Morocco.
Lambar Labari: 3483662 Ranar Watsawa : 2019/05/21
Tattaunawa tsakanin sojoji masu mulkin kasar Sudan ya kasa kaiwa ga natija kwanaki biyu a jere kamar yadda majalisar sojojin kasar ta bayyana.
Lambar Labari: 3483661 Ranar Watsawa : 2019/05/21
Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun sanar da kashe ‘yan ta’adda 12 a yankin Jiza na kasar .
Lambar Labari: 3483660 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Cibiyar bincike kan harkokin tsaro a nahaiyar Afrika ACSIS ta yi gargadi kan cewa, akwa yiwuwar kungiyoyin kasar Ghana ta fuskanci barazanar tsaro daga ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483659 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren kasa da kasa, hukumar kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Falastinawa ta bayyana abin da ake kira da yarjejniyar karni da cewa manufarta ita ce bautar da Falastinawa.
Lambar Labari: 3483658 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Ministan harkokin wajen Iran ya mayarwa shugaban Amurka da martani dangane da barazanar da ya yi a kan akasar Iran.
Lambar Labari: 3483657 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren kasa da kasa, dalban jami'ar Almustafa (S) suna halartar babban baje kolin kur'ani na kasa d kasa.
Lambar Labari: 3483656 Ranar Watsawa : 2019/05/19