Babban kwamandan hafsoshin soji na Iran ya bayyana cewa, barazanar kai hari kan wurare 52 a Iran za ta bayyana ga kowa a ina ne wadannan alkalumman na 5 da 2 suke.
Lambar Labari: 3484378 Ranar Watsawa : 2020/01/05
Babban sakataren Hizbullah ya bayyana shahadar Sulaimani da Muhandis da cewa ta bude shafin karshen zaman sojojin Amurka a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484377 Ranar Watsawa : 2020/01/05
Wata mata musulma ta bayyana cewa an kore ta daga aiki a Fast Foody da ke Dalas a Amurka saboda lullubi.
Lambar Labari: 3484367 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Firayi ministan kasar Iraki Adel Abdulmahdi ya caccaki Amurka sakamakon harin da ta kai a kasar.
Lambar Labari: 3484363 Ranar Watsawa : 2019/12/31
Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Bangaren kasa da kasa, an kammala bababn taron musulmin kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484359 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Bangaren kasa da kasa, musulmin Amurka sun taiamka ma kiristoci da abinci a daren kirsimati.
Lambar Labari: 3484346 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi masu hijabi suna taka rawa a bangaren wasanni a kasa Amurka.
Lambar Labari: 3484310 Ranar Watsawa : 2019/12/11
Bangaren kasa da kasa, masanin nan dan kasar Iran ya iso gida tsare shi a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484302 Ranar Watsawa : 2019/12/08
Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iran kan harkokin kasa da kasa ya bayyana cewa daesh ta sake dawowa Iraki.
Lambar Labari: 3484280 Ranar Watsawa : 2019/11/28
Bangaren kasa da kasa, majalisar muuslmin Amurka ta sanar da cewa mata musulmi 26 suka samu nasara a zaben majalisun jihohin kasar.
Lambar Labari: 3484233 Ranar Watsawa : 2019/11/07
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatullahi Sayyeed Aliyul Khamina’I ya bukaci a haramta tattaunawa tsakanin Iran da Amurka.
Lambar Labari: 3484217 Ranar Watsawa : 2019/11/03
Bangaren kasa da kasa, Amurka ta sanar da cewa an halaka shugaban kungiyar Daesh Abubakar Baghdadi a Syria.
Lambar Labari: 3484196 Ranar Watsawa : 2019/10/27
Bangaren kasa da kasa, an saka wani dadadden kwafin kur’ani a gidan ciniki na Sotheby’s da ke Landan.
Lambar Labari: 3484192 Ranar Watsawa : 2019/10/26
Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana takunkumin Amurka kan kasarsa a matsayin cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3484159 Ranar Watsawa : 2019/10/16
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje kolin kayan al’adu na muuslmin duniya a jihar Chicago ta Amurka.
Lambar Labari: 3484147 Ranar Watsawa : 2019/10/12
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun bukaci da a warware matsalar Kashmir ta hanoyoyi na lumana.
Lambar Labari: 3484105 Ranar Watsawa : 2019/09/30
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun gudanar da jerin gwano domin jaddada wajabcin hadin kan al'ummar musulmi a New York.
Lambar Labari: 3484084 Ranar Watsawa : 2019/09/24
Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren siyasa, jagora Ayatollah Sayyid ali Khamenei ya bayyana cewa dukkanin jami’an gwamnatin kasar sun gamsu da cewa babu wata tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3484058 Ranar Watsawa : 2019/09/17