Tehran - (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Amurka sun gabatar da bukatar janye haramcin bayyana masu hannu a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484586 Ranar Watsawa : 2020/03/04
Tehran (IQNA) mutum na farko ya mutu a kasar Amurka bayan kamuwa da cutar coronavirus.
Lambar Labari: 3484571 Ranar Watsawa : 2020/02/29
Jami’an tsaron gwamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar asubahin yau a cikin masallacin quds.
Lambar Labari: 3484520 Ranar Watsawa : 2020/02/14
Shugabar majalisar wakilan Amurka ta yada takardun jawabin Trumpa gaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3484489 Ranar Watsawa : 2020/02/05
Wasu daga cikin larabawa da masu fafutuka a Amurka sun yi gangamin kin amincewa da yarjejeniyar karni a Dalas.
Lambar Labari: 3484484 Ranar Watsawa : 2020/02/04
Kungiyar kasashen larabawa taki amincewa da abin da ake ira da yarjejeniyar karni kan Falastinu da Trump ya gabatar.
Lambar Labari: 3484476 Ranar Watsawa : 2020/02/02
Bangaren kasa da kasa, Trump ya sanar da shirinsa da yake kira mu’amalar karni tsakani Falastinawa da Isra’ila.
Lambar Labari: 3484461 Ranar Watsawa : 2020/01/29
Amurkawa da dama ne suka gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da sabuwar dokar gwamnatin India da ke nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484459 Ranar Watsawa : 2020/01/28
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi kakakusar suka kan cin zarafin Iraniyawa a filayen jiragen Amurka.
Lambar Labari: 3484451 Ranar Watsawa : 2020/01/26
Taqi Amirli wakili daga gungun Fatah a majalisar Iraki ya ce sun fara daukar matakai na doka domin fitar da Amurkawa.
Lambar Labari: 3484449 Ranar Watsawa : 2020/01/25
Wasu ‘yan wasa mata musulmi a kasar Amurka sun bayyana yadda ake nuna musu banbanci saboda tufafinsu.
Lambar Labari: 3484448 Ranar Watsawa : 2020/01/25
Mataimakin shugaban kasar Iraki kan harkokin siyasa ya yi murabus daga kan aikinsa bayana ganawar shugaban na Iraki da Trump.
Lambar Labari: 3484443 Ranar Watsawa : 2020/01/23
Ilhan Omar ‘yar majalisar wakilan Amurka ta caccaki gwamnatin Al Saud kan zargin kutse a cikin wayoyin jama’a.
Lambar Labari: 3484441 Ranar Watsawa : 2020/01/23
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka ta tabbatar da cewa sojojinta 11 sun jikkata a harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata.
Lambar Labari: 3484425 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana Birtaniya a matsayin wata babbar ‘yar amshin shata ga Amurka.
Lambar Labari: 3484415 Ranar Watsawa : 2020/01/14
Ayatollah Khamenei yayin zanatawa da sarkin Qatar a daren yau Lahadi, ya sheda cewa; Amurka e take jawo dukkanin matsaloli a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484406 Ranar Watsawa : 2020/01/12
Ilhan Omar ‘yar majalisar dokokin kasa Amurka ce wadda take adawa da siyasar Trump ta yaki a kan Iran.
Lambar Labari: 3484399 Ranar Watsawa : 2020/01/09
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, jinin Sulaimani ne zai tilasta wa Amurkawa ficewa daga yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484397 Ranar Watsawa : 2020/01/09
Donald Trump ya yi Magana kan batun harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan sojojin Amurka a Iraki.
Lambar Labari: 3484394 Ranar Watsawa : 2020/01/08
‘Yan majalisar Iraki 170 ne suka amince da daftarin kudirin fitar da sojojin Amurka daga kasa wanda yanzu ya zama doka.
Lambar Labari: 3484379 Ranar Watsawa : 2020/01/05