amurka - Shafi 8

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Amurka ta sanar da cewa an halaka shugaban kungiyar Daesh Abubakar Baghdadi a Syria.
Lambar Labari: 3484196   Ranar Watsawa : 2019/10/27

Bangaren kasa da kasa, an saka wani dadadden kwafin kur’ani a gidan ciniki na Sotheby’s da ke Landan.
Lambar Labari: 3484192   Ranar Watsawa : 2019/10/26

Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana takunkumin Amurka kan kasarsa a matsayin cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3484159   Ranar Watsawa : 2019/10/16

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje kolin kayan al’adu na muuslmin duniya a jihar Chicago ta Amurka.
Lambar Labari: 3484147   Ranar Watsawa : 2019/10/12

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun bukaci da a warware matsalar Kashmir ta hanoyoyi na lumana.
Lambar Labari: 3484105   Ranar Watsawa : 2019/09/30

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun gudanar da jerin gwano domin jaddada wajabcin hadin kan al'ummar musulmi a New York.
Lambar Labari: 3484084   Ranar Watsawa : 2019/09/24

Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067   Ranar Watsawa : 2019/09/19

Bangaren siyasa,  jagora Ayatollah Sayyid ali Khamenei ya bayyana cewa dukkanin jami’an gwamnatin kasar sun gamsu da cewa babu wata tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3484058   Ranar Watsawa : 2019/09/17

Trump ya yi barazanar cewa, kungiyar Taliban za ta fuskanci munanan hare-hare daga sojojin Amurka.
Lambar Labari: 3484044   Ranar Watsawa : 2019/09/12

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani a New Oakland a jihar Massachusetts Amurka.
Lambar Labari: 3484011   Ranar Watsawa : 2019/09/02

Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyyar Amurka a Canada sun hana wasu musulmin kasar ta Canada su 6 tafiya Amurka.
Lambar Labari: 3484002   Ranar Watsawa : 2019/08/31

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Rasha ta zargi Amurka da yin amfani da kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh domin cimma manufofinta a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483998   Ranar Watsawa : 2019/08/29

Bangaren siyasa, Iran za ta yi amfani da hanyoyi na doka domin kalubalantar dokar FDD ta Amurka a kan Iran da harkokinta.
Lambar Labari: 3483992   Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren kasa da kasa, taron bayar da horo akan kur’ani da muslunci Maryland.
Lambar Labari: 3483985   Ranar Watsawa : 2019/08/25

Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Ahuthi jagoran Ansarullah Yemen ya bayyana hare-haren daukar fansa da cewa sako ne ga Al saud.
Lambar Labari: 3483962   Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren siyasa, Muhammad jawad Zarfi wanda Amurkan ta shigar da sunansa a cikin jerin sunayen mutanen da ta kakabawa takunkumi, ya bayyana cewa:
Lambar Labari: 3483901   Ranar Watsawa : 2019/08/01

Bangaren kasa da kasa, Iham Omar ‘yar majalisar dokokin kasar Amurka ta bayyana yin tir da kalaman wariya na Trump bai wadatar ba.
Lambar Labari: 3483883   Ranar Watsawa : 2019/07/26

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Amurka ta yabawa gwamnatin kasar Argentina kan saka kungiyar Hizbullaha cikin kungiyoyin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3483860   Ranar Watsawa : 2019/07/20

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ba za ta iya kaddamar da yaki kan kasar Iran ba saboda dalilai da dama.
Lambar Labari: 3483856   Ranar Watsawa : 2019/07/19

Bangaren kasa da kasa, ‘yan majalisar dokokin Amurka mata hudu ad Trump ya ci wa zarafi sun mayar masa da martani.
Lambar Labari: 3483846   Ranar Watsawa : 2019/07/16