Tehran (IQNA) Sheikh Khalid Mullah shugaban majalisar malaman ahlu sunna na Iraki ya bayyana cewa, yakin kasar Yemen ba shi da wani amfani ga kowa.
Lambar Labari: 3486910 Ranar Watsawa : 2022/02/05
Tehran (IQNA) Amurka ta kakaba wasu daga cikin jagororin kungiyar Ansarullah da aka fi sani Alhuthi ta kunkumi.
Lambar Labari: 3486900 Ranar Watsawa : 2022/02/03
Tehran (IQNA) gwamnatin San'a ta dora alhakin kisan kiyashin da kawancen Saudiyya ke yi a Yemen a kan gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3486837 Ranar Watsawa : 2022/01/18
Tehran (IQNA) Wata mata sanye lullubi ta zama ta farko da ke gabatar da shirin talabijin a bangaren labarai a jihar Connecticut ta Amurka
Lambar Labari: 3486756 Ranar Watsawa : 2021/12/29
Tehran (IQNA) Ana gangami a Amurka domin nuna goyon baya ga Falastinawa da Isra’ila take tsare da su.
Lambar Labari: 3486331 Ranar Watsawa : 2021/09/20
Tehran (IQNA) a yau ne aka cika shekaru ashirin da kai harin 11 ga watan satumba a kasar Amurka
Lambar Labari: 3486297 Ranar Watsawa : 2021/09/11
Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268 Ranar Watsawa : 2021/09/04
Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gargadi Amurka da Isra’ila da kawayensu kan taba jrgin ruwan da ke dauke da mai daga Iran zuwa Lebanon.
Lambar Labari: 3486218 Ranar Watsawa : 2021/08/19
Tehran (IQNa) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da harin ta’addancin da aka kai a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486127 Ranar Watsawa : 2021/07/21
Tehran (IQNA) Biyo bayan kin amincewa da Iran ta yi kan duk wata sabuwar tattaunawa tsakanin da Amurka da kasashen turai hukumar makamashin nukiliya na shirin fitar da wani kudiri kan Iran.
Lambar Labari: 3485703 Ranar Watsawa : 2021/03/01
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bayyana saka kungiyar Ansarullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda, zai jefa kasar Yemen cikin wani hali mafi muni.
Lambar Labari: 3485568 Ranar Watsawa : 2021/01/19
Jawabin Jagoran Juyin Musuluni Na 19 Dey:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musuluni a Iran ya bayyana abin kunyar da ya faru a Amurka da cewa shi ne hakikanin Amurka, ba abin da wasu suke tsammani ba.
Lambar Labari: 3485534 Ranar Watsawa : 2021/01/08
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Iraki sun yi kakakusar suka kan Amurka dangane da afuwar da ta yi wa Amurkawa da suka yi Irakawa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485489 Ranar Watsawa : 2020/12/24
Tehran (IQNA) fitaccen mai wasan barkwanci dan kasar Amurka David Chappelle ya bayyana yadda ya karbi addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485397 Ranar Watsawa : 2020/11/24
Tehran (IQNA) Kungiyar Nujaba A Iraki Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Kan duk Wani Shishigi Na Trump.
Lambar Labari: 3485375 Ranar Watsawa : 2020/11/17
Tehran (IQNA) kafofin yada labaran Syria sun sanar da rasuwar ministan harkokin wajen kasar da safiyar yau Litinin yana da shekaru saba'in da tara.
Lambar Labari: 3485371 Ranar Watsawa : 2020/11/16
Tehran (IQNA) Iran ta yi watsi da rahoton da ke cewa an kashe wani babban kwamandan Al-Qa’ida a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3485366 Ranar Watsawa : 2020/11/14
Tehran (IQNA) sarkin Bahrain ya nada dansa a matsayin firayi ministan kasar .
Lambar Labari: 3485357 Ranar Watsawa : 2020/11/11
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta zargi Amurka da yin shigar shigula a cikin harkokin kasar Lebanon na cikin gida.
Lambar Labari: 3485345 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) har yanzu dai ana ci gaba da kidaya kuri’un da aka kada a zabukan da aka gudanar jiya a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485335 Ranar Watsawa : 2020/11/04