Tehran (IQNA) An fara gudanar da janazar gawar George Floyd bakar fata da ‘yan sanda suka kashe a birnin Minneapoli na jihar Minnesota da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484863 Ranar Watsawa : 2020/06/05
Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Amurka ya yi Allawadai da kakkausar murya kan yadda ‘yan sanda suke yin amfani da karfi a kan masu gudanar da zanga-zanga.
Lambar Labari: 3484852 Ranar Watsawa : 2020/06/01
Tehran (IQNA) musulmin kasar Amurka a birnin Dearborn na jihar Michigan sun raba abinci kyauta ga mabukata a ranar idi.
Lambar Labari: 3484832 Ranar Watsawa : 2020/05/24
Tehran (IQNA) kungiyar tarayyar turai ta yi barazanar kakaba wa Isra’ila takunkumi matukar ta aiwatar da shirinta na hade yankunan Falastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484787 Ranar Watsawa : 2020/05/11
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wata wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres dangane da yadda Amurka take yi fatali da dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3484780 Ranar Watsawa : 2020/05/09
Tehran (IQNA) Musulmin kasar Amurka sun mayar da martani mai zafi dangane da kalaman izgili da Trump ya yi a kan musulmi da kuma ayyukan ibada da suke gudanarwa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484727 Ranar Watsawa : 2020/04/20
Tehran (IQNA) kasashen duniya da bangarori daban-daban suna ci gaba da yin kakkausar suka kan matakain Trump na yanke tallafin Amurka ga hukumar WHO.
Lambar Labari: 3484715 Ranar Watsawa : 2020/04/15
Tehran (IQNA) ma’aikatar kiwon lafiya ta Isra’ila ta sanar da cewa fiye da yahudawa dubu 12 ne suka kamu da cutar corona a halin yanzu.
Lambar Labari: 3484714 Ranar Watsawa : 2020/04/15
Tehran (IQNA) Dan takaran fidda gwani na jam’iyyar demokrate sanata Bernie, Sanders, ya janya takararsa a zaben shugaban kasar Amurka a yau Laraba.
Lambar Labari: 3484692 Ranar Watsawa : 2020/04/08
Tehran (IQNA)Babban kwamandan sojojin kasar Iran Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa sojojin kasar suna kallon duk kai kawon Amurka a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484675 Ranar Watsawa : 2020/04/02
Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani dangane da take-taken Amurka cikin kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484672 Ranar Watsawa : 2020/04/01
Tehran (IQNA) kididdiga ta nuna cewa Amurka ce kan gaba a halin yanzu wajen yawan wadanda suka kam da cutar corona.
Lambar Labari: 3484664 Ranar Watsawa : 2020/03/27
Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi Allawadai da kakkausar murya kan takunkuman Amurka a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3484663 Ranar Watsawa : 2020/03/27
Tehran (IQNA) gamayyar kungiyoyin musulmi a kasar Malaysia sun yi Allawadi da kakkausr mury kan takunkuman Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3484650 Ranar Watsawa : 2020/03/23
Tehran (IQNA) a cikin wani bayani da suka fitar, shugabannin larabawan Karbala a Iraki, sun jaddada cewa a shirye suke su koyawa Amurka darasi idan ta ci gaba da yi shishigi a kan al’ummarsu.
Lambar Labari: 3484622 Ranar Watsawa : 2020/03/14
Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China ya bayyana cewa akwai yiwuwar cewa Amurka ce ta shigo da corona a cikin China.
Lambar Labari: 3484618 Ranar Watsawa : 2020/03/13
Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617 Ranar Watsawa : 2020/03/13
Tehran (IQNA) sojojin Amurka da na Burtaniya su 450 sun isa lardin Aden da ke kudancin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484613 Ranar Watsawa : 2020/03/11
Tehran (IQNA) Jami'in Amurka kan harkokin ya bayyana cewa kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya amince da aka cimmawa tsakanin Taliban da Amurka.
Lambar Labari: 3484612 Ranar Watsawa : 2020/03/11
Tehran (IQNA) Ayatollah Jawad Alkhalisi ya bukaci a kori jakadun Amurka da Burtaniya daga Iraki.
Lambar Labari: 3484600 Ranar Watsawa : 2020/03/08