Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da farmakin da jami’an tsaron Isra’ila suka kaddamar kan masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485891 Ranar Watsawa : 2021/05/08
Tehran (IQNA) Sheikh Sulaiman Indirankuwa babban malami mai bayar da fatawa ga musulmin kasar Uganda ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa.
Lambar Labari: 3485787 Ranar Watsawa : 2021/04/06
Mohammad Hussain Hassani:
Tehran (IQNA) Mohammad Hussain Hassani shugaban cibiyar ayyukan kur’ani ta Iran ya jaddada wajabcin yin aiki domin samun zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485750 Ranar Watsawa : 2021/03/17
Tehran (IQNA) gwamnan jihar Oyo a tarayyar Najeriya ya sanar da cewa za a saka ranakun hutu na musulunci a cikin kalandar jihar.
Lambar Labari: 3485689 Ranar Watsawa : 2021/02/25
Tehran (IQNA) wata majami’ar mabiya addinin kirista a garin Deton na jihar Texas, ta tattara taimakon kudade kimanin dala dubu 50 domin gyara wani masallaci a garin.
Lambar Labari: 3485677 Ranar Watsawa : 2021/02/21
Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murna ga shugabannin kasashe daban-daban kan zagayowar lokain haihuwar annabi Isa (AS).
Lambar Labari: 3485490 Ranar Watsawa : 2020/12/25
Tehran (IQNA) Trump ya bayyana cewa yana da kyakkyawan zaton cewa Saudiyya za ta kulla alaka da gwamnatin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485109 Ranar Watsawa : 2020/08/21
Tehran (IQNA) babban malamin mabiya addinin kirista a kasar Mali ya jaddada wajabcin zaman lafiya a tsakanin al’ummar kasar baki daya.
Lambar Labari: 3484949 Ranar Watsawa : 2020/07/03
Tehran (IQNA) kungiyar dakarun Nujba ta sanar da cewa, fatawar da Ayatollah Sistani ya bayar da c eta fitar da daesh daga Iraki.
Lambar Labari: 3484890 Ranar Watsawa : 2020/06/13
Gwamnatin Saudiyya ta jinjina wa Donald Trump kan abin da ta kira kokarin da yake na wanzar da zaman lafiya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484486 Ranar Watsawa : 2020/02/04
Ministan harkokin wajen ya bayyana cewa shigar da Iran a cikin tattaunawar sulhu a Afghanistan na da matukar muhimamnci.
Lambar Labari: 3484219 Ranar Watsawa : 2019/11/03
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin kasar Iran zai dauki nauyin shirya wani taro na kara kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai a Najeriya.
Lambar Labari: 3482822 Ranar Watsawa : 2018/07/10
Bangaren kasa da kasa, bayanai daga kasar Bahrain na cewa an dauki Ayatollah Sheikh Isa Qasem daga asibiti zuwa filin jirgi.
Lambar Labari: 3482817 Ranar Watsawa : 2018/07/09
Bangaren kasa da kasa, an bude zaman taron tattaunawa tsakanin mabiya addinai da aka saukar daga sama a kasar Tunusia a garin Jarba domin yaki da akidar ta'addanci.
Lambar Labari: 3482631 Ranar Watsawa : 2018/05/04
Bangagaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin tare da kashe jama’a.
Lambar Labari: 3481546 Ranar Watsawa : 2017/05/24