A ganawar shugabannin Iran da Turkiya sun jaddada wajabcin warware matsalolin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484332 Ranar Watsawa : 2019/12/19
An bude babban taron raya ilimi da al’adu ta kasashen musulmi ISESCO a birnin Tunis na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484331 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Bangaren shari’a a Afrika ta kudu na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa wani masallaci a garin Durban.
Lambar Labari: 3484330 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Cibiyar ISESCO ta zabi biranan Kahira da Bukhara a mtsayin biranan al’adun musulunci na 2020.
Lambar Labari: 3484329 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Babban malamin mabiya addinin kirista a Brazil bai amince da mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa Qyds ba.
Lambar Labari: 3484327 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Ana ci gaba da gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a birnin Ajaman tare da halartar makaranta 2137.
Lambar Labari: 3484326 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Lambar Labari: 3484325 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Shugaban Ghana ya kirayi musulmi da kada su bar masu tsatsaran ra’ayi su rika yin magana da yawun musulunci.
Lambar Labari: 3484324 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Najeriya ya nada sabon Amirul Hajj na wannan shekara da muke ciki.
Lambar Labari: 3484323 Ranar Watsawa : 2019/12/16
Sakamakon zaben ‘yan majalisar dokokin Birtaniya ya nuna cewa musulmi 19 ne suka samu nasara.
Lambar Labari: 3484322 Ranar Watsawa : 2019/12/15
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro kan musulunci na daliban jami’oi a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484321 Ranar Watsawa : 2019/12/15
Ata’ullah Hana babban malamin mabiya addinin kirista a Quds ya caccaki Isra’ila kan hana kiristoci ziyarar birnin Qods.
Lambar Labari: 3484320 Ranar Watsawa : 2019/12/15
Bangaren kasa da kasa, wata kotun Sudan ta yanke hukuncin daurin sekaru biyu kan Umar Hassan Albashir.
Lambar Labari: 3484319 Ranar Watsawa : 2019/12/14
Dubban jama’ar Iraki ne suka gudanar da jerin gwano a Bagadaza domin nuna rashin aminewa da katsaladan daga waje.
Lambar Labari: 3484318 Ranar Watsawa : 2019/12/14
Bangaren kasa da kasa, Taron ISESCO a kasar Tunisia tare da halartar Abu Zar Ibrahimi Torkaman.
Lambar Labari: 3484317 Ranar Watsawa : 2019/12/14
Bangaren kasa da kasa, UAE za ta dauki nauyin taron ministocin kiwon lafiya na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484316 Ranar Watsawa : 2019/12/13
Hussain Pourkavir wakilin Iran a gasar kur’ani ta duniya a kasar Tunisia ya zo matsayi na biyu.
Lambar Labari: 3484315 Ranar Watsawa : 2019/12/13
A yau ma falastinawa za su gudanar da gangami kamar yadda suka saba gudanarwa a kowace Juma’a.
Lambar Labari: 3484314 Ranar Watsawa : 2019/12/13
Bangaren kasa da kasa, jami’an saron Isra’ila sun yi awon gaba da wasu jagororin kungiyar Hamas.
Lambar Labari: 3484313 Ranar Watsawa : 2019/12/12
An gudanar da taron tattaunawa tsakanin musulmi da kista a birnin Berlin na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3484312 Ranar Watsawa : 2019/12/12