Ana ci gaba da zaman taron waya da kai kan addinin muslunci a jami’ar Mount Royal da ke Canada.
Lambar Labari: 3484439 Ranar Watsawa : 2020/01/22
Bangaren kasa da kasa, an kammala zaman taron da aka shirya a birnin Berlin na Jamus da sunan warware rikicin kasar Libya.
Lambar Labari: 3484438 Ranar Watsawa : 2020/01/21
Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin kayan tarihin addinai a birnin Iskandariyya na kasar Masar.
Lambar Labari: 3484437 Ranar Watsawa : 2020/01/21
Rafael Wasil shugaban majami’ar Azra da ke garin Dikranis ya sumbaci hannun Sheikh Taha Al-Nu’umani.
Lambar Labari: 3484436 Ranar Watsawa : 2020/01/20
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaru sun cafke mutumin da ya kona kur’ani mai tsarki a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484435 Ranar Watsawa : 2020/01/20
Harin ‘yan ta’addan Daesh ya tilasta mutane kimanin 7000 tserewa daga yankunansu a Nijar.
Lambar Labari: 3484434 Ranar Watsawa : 2020/01/20
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman tattaunawa hanyoyin sulhunta masu rikici a Libya a birnin Berlin.
Lambar Labari: 3484432 Ranar Watsawa : 2020/01/19
Masu binciie a jami’ar Haward ta kasar Amurka sun gano cewa kur’ani shi ne littafi mafifici a duniya ta fuskar adalci.
Lambar Labari: 3484431 Ranar Watsawa : 2020/01/19
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da taron tunawa da Kasim Sulaimani a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3484430 Ranar Watsawa : 2020/01/19
Bangaren kasa da kasa, an sanar ad sakamakon gasar kur’ani ta Najeriya da ta gudana a jihar Lagos.
Lambar Labari: 3484429 Ranar Watsawa : 2020/01/18
Najat Falu Bilqasim tsohuwar ministar ilimi mai zurfi a kasar Faransa ta bukaci da a rika koya kur’ania makarantu.
Lambar Labari: 3484428 Ranar Watsawa : 2020/01/18
Muhammad Alkhalaya minista mai kula da harkokin addini a Jordan ya bayyana cewa Quds na cikin hadari.
Lambar Labari: 3484427 Ranar Watsawa : 2020/01/18
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka ta tabbatar da cewa sojojinta 11 sun jikkata a harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata.
Lambar Labari: 3484425 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Gwamnatin kasar Birtaniya ta saka bangaren siyasa na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a cikin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3484424 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Bangaren siyasa, shugaba Rauhani ya ce Iran ta ci gaba da tace sanadarin uranium ba tare da kaiba.
Lambar Labari: 3484423 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Bangaren siyasa, Ayatollah Khamenei ya bayyana harin mayar da martani da Iran ta mayar wa Amurka ya zubar da haibar Amurka a duniya.
Lambar Labari: 3484422 Ranar Watsawa : 2020/01/17
Magoya bayan Harkar Musulunci a Najeriya sun nuna rashin amincewa da ci gaba da tsare Sheikh Zakzaky a gidan kaso.
Lambar Labari: 3484421 Ranar Watsawa : 2020/01/16
Bangaren kasa da kasa, za a sake gina wasu dadaddun masallatai a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484420 Ranar Watsawa : 2020/01/16
Bangaren kasa da kasa, an yi wa babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani aikin tiyata.
Lambar Labari: 3484419 Ranar Watsawa : 2020/01/16
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana Qasem Sulamainia matsayin gwarzon al’ummomi raunana.
Lambar Labari: 3484418 Ranar Watsawa : 2020/01/15