Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani a Masar ya bayyana cewa kur’ani ne abin alfaharin rayuwarsa.
Lambar Labari: 3484311 Ranar Watsawa : 2019/12/12
Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi masu hijabi suna taka rawa a bangaren wasanni a kasa Amurka.
Lambar Labari: 3484310 Ranar Watsawa : 2019/12/11
Bangaren kasa da kasa, an gayyaci limamin wani masallaci da ya fassara ayoyin kur’ani bisa kure a Masar.
Lambar Labari: 3484309 Ranar Watsawa : 2019/12/11
Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur’ani ai tsarki ta kasa da kasa a masallacin Zaitunah a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484307 Ranar Watsawa : 2019/12/09
Bangaren kasa da kasa, an yaye daliban farko na cibiyar koyon kur’ani mai tsarki da ke Abuja Najeriya.
Lambar Labari: 3484306 Ranar Watsawa : 2019/12/09
Abdullah Ammar makaho ne dan masar da ya hardace kur’ani da tarjamarsa a cikin Ingilishi da Faransanci.
Lambar Labari: 3484305 Ranar Watsawa : 2019/12/09
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya ce akwai tuntubar juna tsakaninsu da gwamnatin Najeriya kan batun sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3484303 Ranar Watsawa : 2019/12/08
Bangaren kasa da kasa, masanin nan dan kasar Iran ya iso gida tsare shi a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484302 Ranar Watsawa : 2019/12/08
An yi wani taro kan cikar shekaru hudu domin bitar batun kame sheikh Zakzaky da ya cika shekaru hudu a tsare.
Lambar Labari: 3484301 Ranar Watsawa : 2019/12/08
Abdulkadir Bin Qarina dan takarar sugabancin kasa a Aljeriya ya yi alkawalin bayar da digiri ga mahardata kur’ani da hadisi.
Lambar Labari: 3484300 Ranar Watsawa : 2019/12/07
Qais Khazali shugaban dakarun Asa’ib Ahlul Haq ya yi gargadi kan bullar fitina ta cikin gida a Iraki.
Lambar Labari: 3484299 Ranar Watsawa : 2019/12/07
Bangaren kasa da kasa, sarkin kasar Moroco yaki amincewa da bukatar saktaren harakokin wajen Amurka.
Lambar Labari: 3484298 Ranar Watsawa : 2019/12/07
Jaridar Sharq Alausat ta ce batun Isra’ila ne dailin da ya jawo rushewar tattaunawa tsakanin sarkin Morocco da Pompeo.
Lambar Labari: 3484297 Ranar Watsawa : 2019/12/06
Bangaren kasa da kasa, Firayi inistan Sudan ya bayyana cewa zai fitar da sojojin kasa daga kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484296 Ranar Watsawa : 2019/12/06
Bangaren kasa da kasa, bisa umarnin kotu an mayar da sheikh Zakzaky zuwa gidan kason Kaduna.
Lambar Labari: 3484295 Ranar Watsawa : 2019/12/06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawa a Masar ta yi gargadi kan yin amfani da Kalmar ta’addancin musulunci.
Lambar Labari: 3484294 Ranar Watsawa : 2019/12/05
Bangaren kasa da kasa, jami’ar Denver da ke jihar Colorado na bincike kan wani bidiyon cin zarafin dalibai musulmi a jami’ar.
Lambar Labari: 3484293 Ranar Watsawa : 2019/12/05
Bangaren kasa da kasa, an kammala taron karawa juna sani mai taken musulunci addinin sulhu a Guinea.
Lambar Labari: 3484292 Ranar Watsawa : 2019/12/05
Bangaren kasa da kasa, Majalisar dokokin kasar Iraki ta amince da marabus din da firayi ministan kasar ya gabatar mata.
Lambar Labari: 3484288 Ranar Watsawa : 2019/12/02
Bangaren kasa da kasa, Adel Abdulmahdi firayi ministan Iraki ya yi murabus daga mukaminsa a yau.
Lambar Labari: 3484285 Ranar Watsawa : 2019/12/01