Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zama kan harin da aka kai Mugadishu na Somalia.
Lambar Labari: 3484360 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Bangaren kasa da kasa, an kammala bababn taron musulmin kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484359 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Kungiyar izbullah a kasar Lebanon ta bayyana harin Amurka a Iraki da cewa yunkuri na neman wargaza kasar.
Lambar Labari: 3484358 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Sayyid Abbas Musawi ya mayar da martani kan tsoma baki da gwamnatin Faransa ta yi a cikin harkokin Iran.
Lambar Labari: 3484356 Ranar Watsawa : 2019/12/29
Wani harin kunar bakin wake a Mugadishou Somalia ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama.
Lambar Labari: 3484354 Ranar Watsawa : 2019/12/28
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa baki daya a Najeria da ke gudana a birnin Lagos.
Lambar Labari: 3484353 Ranar Watsawa : 2019/12/28
Ministan harkokin wajen Isra’ila yay i barazanar ci gaba da kashe jagororin falastinawa.
Lambar Labari: 3484352 Ranar Watsawa : 2019/12/28
Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyoyin hardar kur’ani 9 da makarantun kur’ani 370 a Masar.
Lambar Labari: 3484351 Ranar Watsawa : 2019/12/27
Ana gudanar da tarukan kirsimati a yankin zirin Gaza na Falastinu tare da halartar kiristoci da musulmi.
Lambar Labari: 3484349 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Jagoran mabiya kiristocin darikar katolika ya bayyana haihiuwar annabi Isa (AS) a matsayin rahmar ubangiji.
Lambar Labari: 3484347 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Bangaren kasa da kasa, musulmin Amurka sun taiamka ma kiristoci da abinci a daren kirsimati.
Lambar Labari: 3484346 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Shafin twitter na ofishin jagoran juyin musulunci a Iran ya mika sako kan bukukuwan kirsimati.
Lambar Labari: 3484345 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Shugaban cibiyar ahlul bait (AS) ya bayyana cewa sheikh Zakzaky na bukatar magani a waje.
Lambar Labari: 3484344 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Dubban musulmin kasar Ethiopia sun yi xamga-zangar nuna adawa da kona masalatai da wasu ke yi.
Lambar Labari: 3484342 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Ana shirin fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Libya ta shekara-shekara.
Lambar Labari: 3484341 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Abi Ahmad Ali Firayi ministan Ethiopia ya yi Allawadai da kai hari kan masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3484338 Ranar Watsawa : 2019/12/22
Mabiya mazhabar shi’a na kasar Ghana za su gudanar da babban taronsu na yin bita a 2020.
Lambar Labari: 3484336 Ranar Watsawa : 2019/12/22
Bangaren kasa da kasa, an saka sadakin wata yarinya ya zama hardar izihi biyar da salati dubu 100.
Lambar Labari: 3484335 Ranar Watsawa : 2019/12/22
shugaban kasar Labanon, Michel Aoun, ya nada Hassan Diab, a matsayin sabon firaministan kasar, wanda zai kafa sabuwar gwamnati.
Lambar Labari: 3484333 Ranar Watsawa : 2019/12/19