Firayi ministan Iraki ya bayyana cewa sun samu sako daga rundunar sojin Amurka kan shirinta na ficewa daga Iraki.
Lambar Labari: 3484391 Ranar Watsawa : 2020/01/07
Wasu daga cikin ‘yan siyasar kasar Birtaniya sun soki Trump kan kisan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3484390 Ranar Watsawa : 2020/01/07
Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa, kisan Qassem Sulaimani ya sabawa dokokin duniya.
Lambar Labari: 3484388 Ranar Watsawa : 2020/01/07
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya jagoran janaza a kan gawawwakin shahid Qassem Sulaimani da sauran Shahidai.
Lambar Labari: 3484383 Ranar Watsawa : 2020/01/06
Gwamnatin kasar Iran ta sanar da cewa, a yau ne ake yi wa gawar shahid Hajji Qassem Sulaimani salla a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3484382 Ranar Watsawa : 2020/01/06
Jaridar Guardian ta Ingila ta bayar da rahoton cewa, wasu masana Iraniyawa sun kutsa cikin wani babban shafin gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3484380 Ranar Watsawa : 2020/01/05
‘Yan majalisar Iraki 170 ne suka amince da daftarin kudirin fitar da sojojin Amurka daga kasa wanda yanzu ya zama doka.
Lambar Labari: 3484379 Ranar Watsawa : 2020/01/05
Babban kwamandan hafsoshin soji na Iran ya bayyana cewa, barazanar kai hari kan wurare 52 a Iran za ta bayyana ga kowa a ina ne wadannan alkalumman na 5 da 2 suke.
Lambar Labari: 3484378 Ranar Watsawa : 2020/01/05
Babban sakataren Hizbullah ya bayyana shahadar Sulaimani da Muhandis da cewa ta bude shafin karshen zaman sojojin Amurka a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484377 Ranar Watsawa : 2020/01/05
Al'ummar yankin zirin Gaza a Palestine sun kona tutocin Amurka da Isra'ila a juyayin kisan Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3484376 Ranar Watsawa : 2020/01/04
Babban sakataren Hizbullah ya fitar da bayani kan kisan da Amurka ta yi wa Qasem Solaimani da kuma mika sakon ta’aziyya ga Imam Khamenei.
Lambar Labari: 3484375 Ranar Watsawa : 2020/01/04
Dubban jama’a ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin tir da kisan Qasem Solaimani.
Lambar Labari: 3484374 Ranar Watsawa : 2020/01/04
Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da dukkanin ayyukan ofisin jakadancinta a birnin Bagadaza na Iraki.
Lambar Labari: 3484369 Ranar Watsawa : 2020/01/02
Jagoran juyi a Iran ya ce, basu da niyyar shiga yaki da wata kasa, amma a shirye suke su kare kansu.
Lambar Labari: 3484368 Ranar Watsawa : 2020/01/02
Wata mata musulma ta bayyana cewa an kore ta daga aiki a Fast Foody da ke Dalas a Amurka saboda lullubi.
Lambar Labari: 3484367 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Daya daga cikin malaman makarantun kur’ani a Najeriya ya yi kira ga masu hali da su taimaka ma Wadannan makarantu.
Lambar Labari: 3484366 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Bangaren kasa da kasa, za a bude wasu cibiyoyin bincike na addinin muslunci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484365 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Ma’aikatar yada al’adu da sadarwa ta Sudan ta dakatar da tashoshin talabijin 10 bisa hujjar rashin lasisi.
Lambar Labari: 3484364 Ranar Watsawa : 2019/12/31
Firayi ministan kasar Iraki Adel Abdulmahdi ya caccaki Amurka sakamakon harin da ta kai a kasar.
Lambar Labari: 3484363 Ranar Watsawa : 2019/12/31
Masu fada da yada kyamar musuunci a cibiyar Azhar sun yi tir da Geert Wilders mai kyamar musulunci a Holland.
Lambar Labari: 3484362 Ranar Watsawa : 2019/12/31