Bangaren kasa da kasa, Zahiri ya kirayi mabiyansa da su akiwa Amurka da Isra'ila hari.
Lambar Labari: 3484043 Ranar Watsawa : 2019/09/12
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta duniya akasar saudiyya inda dan Falastinu ya zo na uku.
Lambar Labari: 3484042 Ranar Watsawa : 2019/09/12
Bangaren kasa da kasa,a n zabi msallacin Birmingham a matsayin masallacin da yafi kowane masallaci a Ingila a shekarar bara.
Lambar Labari: 3484041 Ranar Watsawa : 2019/09/11
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana shirin gudanar da zaman gaggawa kan batun yunkurin Isra’ila na hade yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484040 Ranar Watsawa : 2019/09/11
Bangaren kasa da kasa, an buga wata makala mai taken Imam Hussain (AS) da watan Muharram a birnin Kolombo na Sri Lanka.
Lambar Labari: 3484039 Ranar Watsawa : 2019/09/11
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Najeriya sun yi amfani da karfi domin tarwatsa masu tarukan ashura.
Lambar Labari: 3484038 Ranar Watsawa : 2019/09/10
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane 31 sun rasa rayukansu wasu da dama kuma sun jikkata sakamakon tirmutsitsi a taron Ashura a Karbala.
Lambar Labari: 3484037 Ranar Watsawa : 2019/09/10
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, kasa Iran ita ce babbar kasa da ke taimaka ma gungugun ‘yan gwagwamaya.
Lambar Labari: 3484036 Ranar Watsawa : 2019/09/10
An gudanar da zaman taron ranar shahadar Imam Hussain (AS) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci a usainiyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3484035 Ranar Watsawa : 2019/09/10
Ministar harkokin wajen kasar Sudan ta bayyana cewa yanzu ba lokaci na bijiro da maganar kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3484033 Ranar Watsawa : 2019/09/09
An gudanar da zaman juyayi a ranar Tasu’a Hussainiyar Imam Khomaini da ke Tehran.
Lambar Labari: 3484032 Ranar Watsawa : 2019/09/09
Bangaren kasa da kasa, an bude bababn baje kolin kur’ani mai tsarki na kasada kasa a birnin Jakarta na kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3484031 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki an karshe a gasar kur’ani mai tsarki da ke gudana a birnin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3484030 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren kasa da kasa, fitacciyar mawaiyar Ireland da ta muslunta ta bayyana cewa daga lokacin da ta karanta kur’ani sai ta fahimc cewa ita musulma ce.
Lambar Labari: 3484029 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren kasa da kasa, an hana shawagin jirage marassa matuki a Karbala a ranar ashura.
Lambar Labari: 3484028 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren siyasa, kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, matakin da Iran ta dauka na cikin yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3484026 Ranar Watsawa : 2019/09/07
Bangaren kasa da kasa, an bude makarantar koyon hardar kur’ani mai tsarki ta Azlaf a yankin Daryush na kasar Moroco.
Lambar Labari: 3484025 Ranar Watsawa : 2019/09/07
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da tarukan ashura a cibiyar Alkausar da ke birnin hague na kasar Holland.
Lambar Labari: 3484024 Ranar Watsawa : 2019/09/07
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina masallacia arewacin birnin Lanadan na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484023 Ranar Watsawa : 2019/09/06
Bangaren kasa da kasa, wani mai fafutuka a yankin Kashmir ya kirayi mahukuntan India da su janye haramcin gudanar da tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3484022 Ranar Watsawa : 2019/09/06