iqna

IQNA

Bangareen siyasa, an gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3484021    Ranar Watsawa : 2019/09/06

Bangaren kasa da kasa, A karon farko cikin tarihin Sudan an zabi Mace a matsayin ministar harakokin wajen kasar.
Lambar Labari: 3484020    Ranar Watsawa : 2019/09/05

An hana masu tsananin kyamar addinin muslunci na kungiyar PEKIDA gudanar da duk wani gangami a kusa da masallatai a garin Ayndhon na kasar Holland.
Lambar Labari: 3484019    Ranar Watsawa : 2019/09/05

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran ya bayyana cewa daga gobe Juma'a ce za a fara jingine yin aki da wani angaren yarjejeniyar nukiliya a mataki na uku.
Lambar Labari: 3484018    Ranar Watsawa : 2019/09/05

Bangaren kasa da kasa, yahudawan Isra'ila sun rusa wani masallaci a garin Khalil da wani gida na falastinawa.
Lambar Labari: 3484017    Ranar Watsawa : 2019/09/04

Bangaen kasa da kasa, dakaun Yemen tare da dakarun sa kai na Ansarullah sun kai hari kan filin jiragen sama na Najran.
Lambar Labari: 3484016    Ranar Watsawa : 2019/09/04

Bangaren kasa da kasa, mutae 8 sun rasa rayukansu a wani harin bam a kasar Mali.
Lambar Labari: 3484015    Ranar Watsawa : 2019/09/04

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce Matsalolin tsaro daban-daban a tarayyar Najeriya na bukatar daukar matakan gaggawa.
Lambar Labari: 3484014    Ranar Watsawa : 2019/09/03

Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren Hizbullah ya bayyana martanin kungiyar a kan Isra’ila a matsayin wani sabon shafi na kare kasar Lebanon daga shisshigin Isra’ila.
Lambar Labari: 3484013    Ranar Watsawa : 2019/09/03

Firayi ministan kasar Pakistan Imran Khan ya bayyana cewa, babu wata alaka tsakanin addinin muslucni da kuma ayyukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3484012    Ranar Watsawa : 2019/09/02

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani a New Oakland a jihar Massachusetts Amurka.
Lambar Labari: 3484011    Ranar Watsawa : 2019/09/02

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya bayyana hare-haren jiragen yakin saudiyya kan gidan kason Dhamar a kasar Yemen da cewa abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484010    Ranar Watsawa : 2019/09/02

Bangaren kasa da kasa, babban sufeton ‘yan sandan Najeriya ya bayar da umarnin kame jagororin Harka Islamiyya a fadin kasar.
Lambar Labari: 3484009    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar babban taron baje kolin abincin Halalabirnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya.
Lambar Labari: 3484008    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada cewa babu makawa dangane da martanin Hizbullah akan harin Isra'ila.
Lambar Labari: 3484007    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren siyasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya aike da wata wasika zuwa ga jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3484006    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren kasa da kasa, Ministan tsaron kasar Iraqi ya bayyana cewa za su dauki matakan soja domin kare kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484004    Ranar Watsawa : 2019/08/31

Bangaren kasa da kasa, tsohon shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya sake bayyana a gaban kotu.
Lambar Labari: 3484003    Ranar Watsawa : 2019/08/31

Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyyar Amurka a Canada sun hana wasu musulmin kasar ta Canada su 6 tafiya Amurka.
Lambar Labari: 3484002    Ranar Watsawa : 2019/08/31

Bnagaren kasa da kasa, Sojojin kasar Pakistan sun bayar da dama ga ‘yan jarida na kasashen ketare da su ziyarci kan iyakokin kasar da kuma India.
Lambar Labari: 3484001    Ranar Watsawa : 2019/08/30