Bangaren kasa da kasa, manyan jam’iyyu guda biyu Likud da kuma Blue and White suna kusa da juna a zaben Isara'ila.
Lambar Labari: 3484065 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren siyasa, Iran ta gargadi gwamnatin Amurka kan zarginta da kai harin kamfanin Aramco na Saudiyya.
Lambar Labari: 3484064 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron karawa juna sani kan karfafa yan uwantakar uslunci a Masar.
Lambar Labari: 3484063 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Kungiyar tarayyar turai ta yi tir da matakin da gwamnatin Isra'ila ta dauka na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484062 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Bangaren kasa da kasa, an bude wata sabuwar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki ta makafia jamhuriyar Dagistan.
Lambar Labari: 3484061 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3484060 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren kasa da kasa, a daren Asabar da ta gabata ce sojoji da dakarun sa kai na Yemen suka kaddamar da harin ramuwar gayya a kan Saudiyya.
Lambar Labari: 3484059 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren siyasa, jagora Ayatollah Sayyid ali Khamenei ya bayyana cewa dukkanin jami’an gwamnatin kasar sun gamsu da cewa babu wata tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3484058 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan Isra’ila ya ce bayan kammala zaben Kneset za a gabatar da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484057 Ranar Watsawa : 2019/09/16
Bangaren kasa da kasa, za a girmama mahardata kur’ani mai tsarki a makarantar Tanzil da ke kasar Australia.
Lambar Labari: 3484056 Ranar Watsawa : 2019/09/16
Bangaren siyasa, Msawi ya ce; zargin Iran da hannu a harin da aka kai kan kamfanin Aramco babu wata hujja a kansa.
Lambar Labari: 3484055 Ranar Watsawa : 2019/09/16
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na jarabawar hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3484054 Ranar Watsawa : 2019/09/15
Bangaren kasa da kasa, kakakin rundunar sojin Yemen ya sanar da mayar da martani kan hare-haren Saudiyya.
Lambar Labari: 3484053 Ranar Watsawa : 2019/09/15
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron shekara-shekara na kasa da kasa kan tajwidin kur’ani a Morocco.
Lambar Labari: 3484052 Ranar Watsawa : 2019/09/15
Kungiyar Amnesty ta bukaci a hukunta wadanda suke da hannu a kisan da aka yi masu zanga-zanga a Sudan.
Lambar Labari: 3484051 Ranar Watsawa : 2019/09/14
Bangaren kasa da kasa, an gudana da janazar wasu daga cikin wadanda aka kashe a rana shura a Najeriya.
Lambar Labari: 3484050 Ranar Watsawa : 2019/09/14
Bangaren siyasa, Sayyid Abas Musawi ya mayar da martani kan matakin da gwamnatin Canada ta dauka akan kaddarorin Iran.
Lambar Labari: 3484048 Ranar Watsawa : 2019/09/14
Bangaren kasa da kasa, kasashen Jamus, Birtaniya, Faransa, Italiya da Spain sun yi watsi da shirin Netanyahu.
Lambar Labari: 3484047 Ranar Watsawa : 2019/09/13
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar kur’ani ta Share fage ta dalibai ‘yan shekaru 12 zuwa 18 a Iraki.
Lambar Labari: 3484046 Ranar Watsawa : 2019/09/13
Bangaren kasa d kasa, cibiyar Darul Kur’ani ta Isra ta kwashe shekaru 6 tana gudanar da ayyukanta a Afghanistan.
Lambar Labari: 3484045 Ranar Watsawa : 2019/09/13