Bangaren kasa da kasa, a yau ake rattaba hannu a kan yarjejeniyar sulhu tsakanin sojoji da ‘yan siyasa a Sudan kan kafa gwamnatin rikon kwarya.
Lambar Labari: 3483958 Ranar Watsawa : 2019/08/17
Bangaren kasa da kasa, bayan dawowarsa daga kasar India jami’an tsaro sun wuce tare da sheikh Zakzaky daga filin jirgin Abuja.
Lambar Labari: 3483957 Ranar Watsawa : 2019/08/17
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbulallah ya bayyana yakin 33 a kan Lebanon da cewa shiri ne na Amurka.
Lambar Labari: 3483956 Ranar Watsawa : 2019/08/17
Bangaren kasa da kasa, mai bayar da shawara ga babban mufti na Masar ya bayar da shawarwari kan hanyar hardar kur’ani mafi sauki.
Lambar Labari: 3483955 Ranar Watsawa : 2019/08/16
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Yakub Zakzaky ya koma Najeriya bayan kasa samun daidaito kan batun maganinsa a India.
Lambar Labari: 3483954 Ranar Watsawa : 2019/08/16
Bangaren siyasa, Hojjatol Islam walmuslimin Kazem Siddighi wanda ya jagoranci sallar Jumaa a Tehran ya bayyana kakkabo jirgin da cewa alama c ta karfin Iran.
Lambar Labari: 3483953 Ranar Watsawa : 2019/08/16
Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan halin da ake ciki a yankin Kashmir na kasar India.
Lambar Labari: 3483952 Ranar Watsawa : 2019/08/15
Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin mulsunci Ayatollah Mohsen Araki ya zanta da Sheikh Zakzaky ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483951 Ranar Watsawa : 2019/08/15
Bangaren kasa da kasa, Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya jinjinawa ministan harkokin wajen Iran akan tayin dakansa wajen kalubalantar Amurka
Lambar Labari: 3483950 Ranar Watsawa : 2019/08/15
Shugaban Jamhuriyar musulunci ta Iran Hasan Rouhani ya ce duk maganganun da ake yi na kafa rundunar kawance a tekunFasha da tekun Oman zance ne kawai, bai tabbata ba, idan kuma hakan ya tabbata, ba zai taimaka ga tsaron yankin ba.
Lambar Labari: 3483949 Ranar Watsawa : 2019/08/15
Bangaren kasa da kasa, Imran Khan fira ministan Pakistan ya zargi Indiya da yunkurin aiwatar da ayyukan soji a Keshmir.
Lambar Labari: 3483948 Ranar Watsawa : 2019/08/14
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky ya fitar da bayani kan yanayin da ake ciki a asibitin da yake a kasar Indiya.
Lambar Labari: 3483947 Ranar Watsawa : 2019/08/14
Bangaren siyasa, a lokacin da jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran yake ganawa da tawagar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, ya jaddada wajabcin ci gaba da yin turjiya a gaban mamaye Saudiyya da UAE a kasarsu.
Lambar Labari: 3483946 Ranar Watsawa : 2019/08/14
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan Al-shabab ta yi mummunan tasiri ga tsarin karatu a yankin Madera na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3483945 Ranar Watsawa : 2019/08/13
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi maraba da matakin fitar da Sheikh Zakzaky tare da mai dakinsa zuwa India.
Lambar Labari: 3483944 Ranar Watsawa : 2019/08/13
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky ya isa kasar India domin neman magani a asibiti.
Lambar Labari: 3483943 Ranar Watsawa : 2019/08/13
Bangaren kasa da kasa, falastinawa fiye da dubu 100 ne suka yi sallar Idin babbar salla a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3483940 Ranar Watsawa : 2019/08/12
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky zai fita zuwa kasashen ketare domin neman magani.
Lambar Labari: 3483939 Ranar Watsawa : 2019/08/12
Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar sallar idin layya zuwa ga shugabannin kasashen musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3483938 Ranar Watsawa : 2019/08/12
Bangaren kasa da kasa, ‘yan sandan kasar Norway sun harin da aka kai masallacin Nur hari ne na ta’addanci.
Lambar Labari: 3483937 Ranar Watsawa : 2019/08/11