iqna

IQNA

Ma’aikatar kiwon lafiya ta Yemen ta sanar da cewa, akalla mutane dubu 140 ne tsakanin wadanda suka mutu da kuma wadanda suka samu raunuka a kasar, sakamakon hare-haren Saudiyya.
Lambar Labari: 3484000    Ranar Watsawa : 2019/08/30

Bangaren siyasa, Hojjatol Islam Sayyid Ahmad Khatami da ya jagoranc sallar Jumaa a Tehran ya bayyana shiga tattaunawa da wadanda basu cika alkawali da cewa bata da amfani, kamar yadda ya soki kasashen da ke daukar nauyin ta’addanci da sunan yaki da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483999    Ranar Watsawa : 2019/08/30

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Rasha ta zargi Amurka da yin amfani da kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh domin cimma manufofinta a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483998    Ranar Watsawa : 2019/08/29

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a kasar Burundi.
Lambar Labari: 3483997    Ranar Watsawa : 2019/08/29

Bangaren kasa da kasa, Rasha ta bayani kan adadadin 'yan ta'adan da suka yi saura a halin yanzu a cikin kasar Syria.
Lambar Labari: 3483996    Ranar Watsawa : 2019/08/28

Bangaren kasa da kasa, dubban mutanen Kashmir ta Pakistan sun gudanar zanga-zangar adawa da India.
Lambar Labari: 3483995    Ranar Watsawa : 2019/08/28

Bangaren kasa da kasa, an gano wani dadaden kur’ani da aka sace a kasar Masar a lokacin da ake shirin fita da shi.
Lambar Labari: 3483994    Ranar Watsawa : 2019/08/28

Bangaren kasa da kasa, ministan ma'aikatar harkokin addini na Jordan ya ce za a rika nada mahardata kur'ani a matsayin limamai.
Lambar Labari: 3483993    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren siyasa, Iran za ta yi amfani da hanyoyi na doka domin kalubalantar dokar FDD ta Amurka a kan Iran da harkokinta.
Lambar Labari: 3483992    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Jaridar Alnahar ta Lebanon ta bayyana manufar harin Isra’ila a Beirut da cewa ita ce kashe kusa a Hizbullah.
Lambar Labari: 3483991    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Lebanon Micheil Aoun ya bayyana kutsen da jiragen yakin Isra’ila suka yi a Lebanon da cewa shelanta yaki ne.
Lambar Labari: 3483990    Ranar Watsawa : 2019/08/26

Bangaren kasa da kasa,  dakaruun Ansarullah na kasar Yemen sun harba jirgin yaki marassa matuki samfurin Sammad zuwa tungar makiya.
Lambar Labari: 3483989    Ranar Watsawa : 2019/08/26

Bangaren kasa da kasa, kasashe dari da uku ne za su halarci gasar kur’ani karo na 41  a birnin Makka kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483988    Ranar Watsawa : 2019/08/26

Bangaren kasa da kasa, dubban ‘yan gudun hijirar Rohingya a kasar Bangaladesh sun bukaci hakkokinsu.
Lambar Labari: 3483987    Ranar Watsawa : 2019/08/25

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da mayar da martani a kan keta hurumin sararin samaniyar kasar Lebanon da jiragen yakin Isra’ila marassa matuki suka yi a kan Lebanon.
Lambar Labari: 3483986    Ranar Watsawa : 2019/08/25

Bangaren kasa da kasa, taron bayar da horo akan kur’ani da muslunci Maryland.
Lambar Labari: 3483985    Ranar Watsawa : 2019/08/25

Bangaren kasa da kasa, hambararren shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya sake gurfana agaban kuliya domin fuskantar shari'a.
Lambar Labari: 3483983    Ranar Watsawa : 2019/08/24

Bangaren kasa da kasa, jami'an gwamnatin Amurka sun tabbatar da cewa Isra'ila ce ta kaddamar da hare-harea kan wuraren ajiyar makamai na Hashd shabi a Iraki.
Lambar Labari: 3483982    Ranar Watsawa : 2019/08/24

Bangaren kasa da kasa, mujallar Time ta bayar da rahoton cewa lambun kur'ani na Dubai yana daga cikin wuraren bude ido 100 naduniya a 2019.
Lambar Labari: 3483981    Ranar Watsawa : 2019/08/24

Bangaren kasa da kasa, kawancen Amurka da ke da’awar yaki da Daesh ya mayar da martani kan Hashd Sha’abi dangane da hare-haren da aka kai musu.
Lambar Labari: 3483980    Ranar Watsawa : 2019/08/23