Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Faransa ya byyana cewa basu da wata fata dangane da shirin Amurka na yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483979 Ranar Watsawa : 2019/08/23
Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi girma anahiyar turai baki daya agarin Chali na Cechniya.
Lambar Labari: 3483978 Ranar Watsawa : 2019/08/23
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Isra’ila ta bayar da umarnin rusa wasu gidajen Falastinawa a gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3483977 Ranar Watsawa : 2019/08/22
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da cewa za ta mayar da batun Kashmir zuwa ga babbar kotun duniya.
Lambar Labari: 3483976 Ranar Watsawa : 2019/08/22
Bagaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sandan Ireland sun shiga gudanar da bincike dangane da cin zarafin wata musulma da wasu matasan yankin suka yi.
Lambar Labari: 3483975 Ranar Watsawa : 2019/08/22
Bangaren kasa da kasa, artabu tsakanin dakarun Hadi kuma masu samun goyon bayan UAE a Yemen.
Lambar Labari: 3483974 Ranar Watsawa : 2019/08/21
Bangaren kasa da kasa, an bude makarantar kur'ani ta farko ta kurame mata a kasar Masar baki daya.
Lambar Labari: 3483973 Ranar Watsawa : 2019/08/21
Bangaren kasa da kasa, musulmi ahlu sunna da dama ne suka halarci tarukan Ghadir da aka gudanar a birane daban-daban na kasar Bosnia.
Lambar Labari: 3483972 Ranar Watsawa : 2019/08/21
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan hubbaren Annabi Yusuf (AS) da ke kusa da garin Nablus.
Lambar Labari: 3483971 Ranar Watsawa : 2019/08/20
Bangaren kasa da kasa, Umar Albashir tsohon shugaban Sudan ya gurfana a gaban kotu a cikin tsauraran matakan saro.
Lambar Labari: 3483970 Ranar Watsawa : 2019/08/20
Bangaren siyasa, Babban alkalin Alkalan Kasar Iran ya bukaci a biya diyya game da rike jirgin dakon manfetur na aka yi wanda aka saki daga baya.
Lambar Labari: 3483969 Ranar Watsawa : 2019/08/20
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3483968 Ranar Watsawa : 2019/08/20
Bangaren siyasa, albarkacin zagayowar lokacin idin Ghadir jagora ya yi wa fursunoni afuwa.
Lambar Labari: 3483967 Ranar Watsawa : 2019/08/19
Bangaren kasa da kasa, Daesh ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da sattin a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3483966 Ranar Watsawa : 2019/08/19
Ilhan Omar da Rashida Tlaib sun yi kira zuwa ga kawo karshen mamayar Isra’ila a yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483965 Ranar Watsawa : 2019/08/19
Bangaren kasa da kasa, ministan harakokin wajen Jodan ya kirayi jakadan Isra'ila domin nuna masa rashin amincewar kasarsa kan hare-haren wuce gona da iri kan masallacin Qudus.
Lambar Labari: 3483964 Ranar Watsawa : 2019/08/19
Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Ahuthi jagoran Ansarullah Yemen ya bayyana hare-haren daukar fansa da cewa sako ne ga Al saud.
Lambar Labari: 3483962 Ranar Watsawa : 2019/08/18
Bangaren kasa da kasa, Yusuf in Ahmad Alusaimin ya yi maraba da kafa gwamnatin hadaka a Sudan.
Lambar Labari: 3483961 Ranar Watsawa : 2019/08/18
Bangaren kasa da kasa, an kayata hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar idin Ghadir.
Lambar Labari: 3483960 Ranar Watsawa : 2019/08/18
Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun mayar da munanan hare-hare da jirage marassa matuki a kan babban kamfanin man fetur na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483959 Ranar Watsawa : 2019/08/17